Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Gbajabiamila ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa, nan kusa kadan kungiyar malaman jami'a za ta koma bakin aiki nan kusa.
Babban lauya Femi Falana ya bayyana kwarin gwiwar cewa, nan ba da dadewa kungiyar malaman jami'a karkashin ASUU za su janye yajin aikin da suke yi tun Fabrairu.
Hadimin gwamna Ganduje na jihar Kano, Abubakar Balarabe Kofar Na'isa ya sha dakyar a hannun wasu 'yan daban da ake zargin 'yan Kwankwasiyya ne a jihar Kano.
A halin yanzu ne ake gudanar da kaddamarwar a Banquet Hall dake fadar shugaban kasa a Abuja, uma manyan jiga-jigan APC ne suka samu halarta, ciki har da Buhari.
Jaruman fina-finan Hausa sun shahara, ana kuma yawan tambayar asali da kuma yadda rayuwarsu take da kuma ma har yadda ta kasance a can baya kafin fara fim.
Ya zuwa yanzu dai ba a san sanadiyyar kamawar wannan mummunan gobara ba da ta tashi a yau Litinin 10 ga watan Oktoba wannan shekarar da muke ciki, ta 2022.
Kungiyar manoma, masu sarrafawa da dillalan alkama a Najeriya (NAWFPMAN) ta tabbarwa 'yan Najeriya iya samar da hekta 200,000 na alkama ta hanyar tallafin CBN.
Mai magana da yawun majalisar dattawan Arewa, Dakta Hakeem Baba-Ahmad ya bayyana cewa, bai dace Najeriya ta samu shugaba mai irin halayen Buhari ba a zabe.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta goyi bayan batun Segun Runsewe na cewa majalisar dokokin kasa ta ba hukumar al'adu ta kasa (NCAC) ikon ji da BBNaija.
Salisu Ibrahim
Samu kari