Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Obidike Chukwuebuka, mamba a jam'yyar APC ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa, zaben 2023 mai zuwa zai zo da sauyi mai yawa idan ya samu damar gaje Buhari a 2023.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa kokari wajen ganin an ceto fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a kwanak
Daidai da shirin kwamitin dabaru na kasa (NSC) na PDP, jam'iyyar ta kaddamar da majalisar kamfen din matasa da ta kira NYCC. da za ta tabbatar da kawo kuri'u.
Wata kyakkyawar mata 'yar Najeriya ta narkar da zukatan jama'a yayin da ta auri wani makahon da tace da kanta tana matukar kaunarsa. Bidiyonsu ya ba da mamaki.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta caccaki abin da wata jami'ar 'yar sanda ta aikata an dakon jakar matar dan takatar shugaban kasan PDP, Atiku Abubakar, Punch.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tunkari kotun ma'aikata kan lamarin da gwamnati ta gabatar na yiwa kungiyoyin dake kishiyantar ASUU rajista a kasar.
Yayin da hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta saki sunayen 'yan takarar gwamna 28 a Najeriya da za su gwabza a zaben 2023, 11 daga cikinsu na neman wa'adi.
Dandazon mata da dama daga yankin su Peter Obi sun yi tururuwar nuna goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasan jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a zaben 2023
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar duba a wani ofishin kamfen din 2023 nasa da aka gina a babban birnin tarayya.
Salisu Ibrahim
Samu kari