Muhammad Malumfashi
20409 articles published since 15 Yun 2016
20409 articles published since 15 Yun 2016
A 2023, APC za ta iya marawa jam'iyyar NNPP baya tayi nasara a zaben jihar Akwa Ibom. Wani Jigon Jam’iyya, Etim Etim ya nuna su na tare da John Akpanudoedehe.
A makon nan mu ka samu labari Atiku Abubakar da jam’iyyar hamayya ta PDP sun kammala shirin kafa kwamitin yakin neman kujerar shugabancin kasa a zaben 2023.
Za a ji yadda aka yi garkuwa da Sarki da ‘Yan fadarsa a Ribas. Tun da aka yi gaba da Sarkin na karamar hukumar Akuku Toru a Ribas, ba a sake jin duriyarsa ba.
Alamu sun tabbata cewa rikici ya ki karewa tsakanin PSC da NPF wajen daukar aikin ‘Yan Sanda. NPF ya yi fatali da Hukumar PSC ta bada sanarwar daukar aiki.
Mun samu labari cewa Gwamna Nyesom Wike ya aika sako a kaikaice ga ‘ya ‘yan jam’iyyar PDP a jihar Ribas da ke aiki ta bayan fage da 'dan takara, Atiku Abubakar.
Za a ji wani malami fito shafinsa yana cewa: "Na rantse da Allah! Idan gwamnati ba ta biyamu albashinmu na wata shida ba, na bar aikin jami'a kenan har abada!"
Shugaban Hukumar EFCC na kasa, Abdulrasheed Bawa yace sun je kotu da sama da mutum 970 kotu daga Junairu zuwa Satumban 2021, amma babu wani babban ‘dan siyasa.
A makon da ya gabata ne, Jonah Jang ya yi kira da babban murya ga ‘Dan takaran Shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya dinke barakarsa da mutanen Nyesom Wike.
Rahotannin karya sun nuna Farfesa Ibrahim Ahmed Maqari ya zama daya daga cikin masu limancin sallah a masallacin harami, amma malamin ya musanya wannan labari.
Muhammad Malumfashi
Samu kari