Muhammad Malumfashi
20399 articles published since 15 Yun 2016
20399 articles published since 15 Yun 2016
Atiku na kokarin kwadaito jama’a, ya dauki babban alkawari yayin da ya hangi 2023. Akwai yiwuwar Atiku ya dauko Peter Obi da su Kwankwaso idan ya zama Shugaba.
Shugaban Karamar Hukuma Ya Sha Duwatsu a Hannun Talakawa a Neja. Da mutanen gari suka ji labarin Mohammed Garba Daza ya zo ta’aziyya, sai suka dura kan shi.
A jiya aka ji Shugaban PDP Ya Tabo Batun Rikicin Cikin Gida, Iyorchia Ayu yace wasu na neman kawo tashin-tashina a PDP, amma Jam’iyya ta fi karfin wani mutum.
Ana Rade-Radin Rigima Ta Shiga Tsakanin Bola Tinubu da Shugaban APC. ‘Yan kwamitin NWC na APC sun tabbatar da babu wata barakar cikin gida da ake fama da ita.
Rabiu Kwankwaso ya yi bayanin abin da ya jawo Ibrahim Shekarau ya bar NNPP bayan wata uku, ‘Dan takarar shugaban kasar yace rashin isasshen lokaci ya kawo cikas
Sanatan Daura, Ahmad Babba-Kaita ya sha alwashin cewa tun da ya bar APC, sai jam’iyyar PDP ta karbe mulkin Katsina a zaben 2023, a makon nan ya saye ofishin TBO
Za a ji ‘Danuwan Buhari ya fasa sauya-sheka, ya zabi zaman APC bayan zama da 'yan Jam’iyya. Fatuhu Muhammad mai wakiltar Daura/Sandamu/Mai’adua ba zai je PDP ba
Shugaban kasaMuhammadu Buhari Ya Rattaba Hannu a Kan Sababbin Dokoki 8 a Najeriya. Daga ciki akwai dokar Counselling Practitioners Council of Nigeria, 2022.
Mun kawo dalilin Alkali na kin yadda Gwamnati ta sallamawa kotun Amurka Abba Kyari. Ana zargin 'dan sandan da ake ji da shi da hannu a wata badakalar Hushpuppi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari