Muhammad Malumfashi
20399 articles published since 15 Yun 2016
20399 articles published since 15 Yun 2016
Akwai jita-jitar dan takaran jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sa labule da Peter Obi kwanan nan a kasar waje, sai yanzu aka samu labarin gaskiyar labarin
Duk wani dan siyasa da aka samu yana amfani da masallatai ko coci wajen kamfe zai iya fuskantar dauri ko tarar N1m, amfani da majami’ai wajen kamfe ya saba doka
Kwanan nan aka ji labari ‘Dan wasan tsakiyan Super Eagles, Wilfred Ndidi ya kammala wani kwas da yake yi domin samun kwarewa a kasuwanci a jami’ar Birtaniya.
Jami’o’i Na Cigaba da Botsarewa ASUU. Jami’o’in Jihohi na komawa aiki bayan barazanar Gwamnoni na tsaida albashinsu kamar yadda Gwamnatin Tarayya tayi alwashi.
Kwanakin baya an yi yunkurin yin taron dangi tsakanin bangaren jam’iyyar NNPP da tsagin jam’iyyar LP na Peter Obi. Sai yanzu ake jin abin da ya jawo matsala.
Baraka ta shiga tsakanin shugabannin jam’iyyar PDP, An dage sai an tsige Iyochia Ayu. Wasu dai na ganin za iyi wahala a sauke Ayu, sai idan shi ya yi murabus.
Mun tattaro makuirin Dalolin kudin da kasashen Switzerland da Amurka suka dawo da su tun daga shekarar 1999 har zuwa yau daga abin da Sani Abacha ya wawura.
Za a ji Ɗan takarar shugabancin kasa a inuwar jam'iyyar PDP ta hamayya, Atiku Abubakar na shirin kai ziyara birnin Kano domin karbar Sanata Ibrahim Shekarau.
Za a ji Matar Olusegun Obasanjo ta roki a dauki mataki kan matsalar ciwon sukari. Bola Obasanjo ta halarci wani taro da matasa suka shiryawa masu cutar a Ogun.
Muhammad Malumfashi
Samu kari