Muhammad Malumfashi
20386 articles published since 15 Yun 2016
20386 articles published since 15 Yun 2016
Rigimar cikin gida ya jawo abubuwa sun jagwalgwalewa PDP a Katsina. Atiku Abubakar da PDP sun shiga rudani a Katsina, an yi Shugabannin Jam'iyya 2 a kwana 30
Mun samu labari cewa kungiyar nan ta All Progressives Congress (APC) Rebirth Group tayi bayanin silar dauko Kashim Shettima, ya zama abokin takarar Bola Tinubu.
Rahotanni sun tabbatar da an ga jirgin da ya dauko wasu ‘yan kasashen Indiya, Foland, Fakistan da Sri Lanka a wajen rijiyoyin man Ribas da zargin za suyi sata.
Akanimo Udofia ya rasa takarar Gwamna a APC saboda kotu ta gano bai dade da barin jam'iyyar PDP ba, ya samu tikiti a Jam’iyya mai-mulki wanda hakan ya saba doka
Mun fahimci alamu na nuna Jagorori da Dattawan da ke Jihohin Kudu maso kudu na Neja-Delta za su yaki takarar Tinubu da APC, watakila za a bi bayan LP ko PDP.
An ji Mai girma Gwamna Nyesom Wike yana maganar yadda zaben 2023 zai kasance. Nyesom Wike yace mutanensa na Ribas ba za suyi ‘SAK’ a Zaben Shugaban kasa ba
'Dan takaran shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki watau Bola Tinubu ya yi bayani a game da dauko Kashim Shettima ya zama ‘dan takaran mataimakin shugaban.
Za a ji abin da ya kashe ‘Dan Majalisar Legas wajen taron siyasa da aka shiryawa Bola Tinubu a Filato. Bayanai sun fito a kan mutuwar ‘Dan majalisar a gangami.
PDP za ta karbe Legas da akalla jihohi 25 a zaben Gwamna da na Shugaban kasa. Iyorchia Ayu wanda shi ne Shugaban jam’iyyar PDP a Najeriya ya bayyana wannan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari