Muhammad Malumfashi
20389 articles published since 15 Yun 2016
20389 articles published since 15 Yun 2016
A 2023 ne gwamnati za ta daina biyan tallafin fetur. Mai girma Ministar tayi wannan bayani a wajen taron NESG, wannan mataki zai jawo litar mai ya zarce N400.
Neman takarar Bola Tinubu ta jawo jirage sama da 30 suka sauka a filin jirgin Yakubu Gowon a Jos. An ga GwamnoniShugabannin majalisa, da tsofaffin Ministoci.
Bola Tinubu yace ya yi aiki da Deloitte da Touche a Amurka, an gano hakan karya ne. Kuma ana zargin sa da karyar satifiket a lokacin da zai shiga zaben 1999.
Farashin buhun kayan abinci ya sauka a makon nan. Maganar da ake yi, shinkafa, masara, gero, waken suya da sauran hatsi sun rage tsada a kasuwa a halin yanzu
An yi wata hira da Cristiano Ronaldo wanda aka ji kungiyar Manchester United ba ta ji dadin hirar ba. Yanzu abin ya kai Ronaldo ya fara shirin komawa kasarsa.
Za a ji Gwamnonin jihohin da ake ta rigima da su a Jam’iyyar PDP. Nyesom Wike da wasu Gwamnoni ba za su bi tafiyar Atiku Abubakar a zaben 2023 saboda sabani.
Majalisar wakilai tace a soke wasu ma’aikatu a kasar nan, kuma ana zargin wasu ma’aikatun tarayya sun batar da N2tr ba tare da ‘yan majalisa sun samu labari ba.
A ranar Asabar da ta gabata ne aka yi jana’izar mahaifiyar Gwamna Rotimi Akeredolu, a nan aka ji Yemi Osinbajo ya na ba ‘Dan takaran APC, BolaTinubu hakuri.
Alkali yace ba Sanata Emmanuel Bwacha ne ‘dan takarar Gwamnan Taraba a jam’iyyar APC ba. Kotu ta rusa zaben APC na tsaida 'dan takaran Gwamna a zabe mai zuwa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari