Muhammad Malumfashi
20265 articles published since 15 Yun 2016
20265 articles published since 15 Yun 2016
Wani tsohon Kwamishina ya kai karar Ayo Fayose a gaban kuliya. Lauyan yace akwai miliyoyin da yake bin Tsohon gwamnan na jihar Ekiti bashi da ba a biya shi ba
Sarakunan da ke mulki a kasar Idemili sun ce sam ba su goyon bayan wani ‘dan takara. An ji rahotanni na yawo cewa Atiku Abubakar ya samu goyon bayansu a 2023.
Mai magana da yawun bakin Shugaban kasa ya yi magana a kan rade-radin canza shugaban. An ji shugaban kasa bai shirin canza Shugaban Hukumar INEC kafin zabe.
Za ku ji alkawuran da Rabiu Kwankwaso ya yi wa Yan Najeriya a takardar manufofinsa. An fara ne daga hadin kai da kawo zaman lafiya zuwa bin doka da tsarin mulki
Za ku ji cewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bada sanarwar tallafin N300m na karatu ga marayun da suka rasa iyayensu a yakin Boko Haram.
Alhassan Doguwa ya fadi abin da ya jawo fadan shi da Murtala Sule Garo a gidan Nasiru Gawuna. ‘Dan majalisar yace Murtala Garo ya fara zagin shi, ya nemi fada.
Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, zai maida hankali a kan harkar ilm, yace zai tsawaita wa’adin jarrabawar JAMB kuma ya magance rashin zuwa makaranta
Ana tunanin Natasha Uduaghan tana da alaka da wanda ake zargin ya hallaka mutane. Gwamnati Ta Bukaci a Damke ‘Yar Siyasar Adawa Bisa Zargin Kawo Ta’addanci
Masana suna ganin za ayi wahalar abinci, Naira za tayi raga-raga, man fetur zai tashi kwanan nan. Akwai yiwuwar ayi fama da mummunan wahalar man fetur a Disamba
Muhammad Malumfashi
Samu kari