Muhammad Malumfashi
20262 articles published since 15 Yun 2016
20262 articles published since 15 Yun 2016
Masu tofa albarkacin bakinsu na tayi a Twitter. Akwai masu ganin Rabiu Musa Kwankwaso zai bata ruwa ne ba domin ya sha a 2023, Bashir El-Rufai ya yi sharhinsa.
An sake samun Gwamnan da ke neman raba gari da Atiku Abubakar a zaben 2023. PDP ta aika wata tawaga ta musamman da nufin a iya shawo kan Gwamnan jihar Bauchi.
Bola Tinubu ya yi bayanin abin da ya sa bai halarci zaman da aka yi da masu takara ba. Sanarwar ta fito ta ofishin Kakakin Kwamitin yakin zaben shugaban kasa.
‘Dan takaran PDP, Atiku Abubakar da kuma Asiwaju Bola Tinubu mai neman mulki a APC ba su cikin wadanda suka halarci zaman da aka yi da masu neman takara a jiya.
Duk da babu jituwa tsakanin Atiku Abubakar da wasu Gwamnonin jihohin PDP, amma an fahimci cewa duk wannan rigima, Bola Tinubu bai cikin lissafin Okezie Ikpeazu
An fara biyan kishiyar ASUU albashinsu, gwamnatin tarayya ba za ta biya ‘yan kungiyar ASUU ba saboda akwai dokar da tace babu albashi ga wanda bai yi aikinsa ba
Gwamnati ta jero wasu sharuda 8 game da sababbin kudin da za a buga. Ministar Tattalin Arziki Tayi Karin Bayanin cigaban da CBN zai kawo a shekara mai zuwa.
Labari ya zo mana cewa 'yanuwan Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal sun suya sheka daga jam’iyarsa ta PDP zuwa APC tare da wasu a garin Tambuwal.
‘Dan Majalisar Doguwa da Tudun Wada, Alhassan Ado-Doguwa ya ja-kunnen APC cewa tayi hattara da NNPP. Doguwa yana zargin Murtala Sule Garo da goyon bayan Atiku.
Muhammad Malumfashi
Samu kari