Muhammad Malumfashi
19985 articles published since 15 Yun 2016
19985 articles published since 15 Yun 2016
Ganin zaben 2023 ya karaso, wasu Limaman cocin katolika da ke Kudu maso yammacin Najeriya sun yi zama na musamman a Ibadan domin kira ga mabiyansu a filin zabe.
Da Janar Ibarahim Babangida ya bari an karasa zaben 1993, a jiya aka ji abin da ya hana jam’iyyar SDP kafa gwamnati da MKO Abiola a matsayin shugaban kasa.
Nureni Jimoh SAN yana so ayi watsi da karar da aka shigar a kan Abba Kyari. DCP Kyari ya yi da’awar NDLEA ba ta da hurumin kai shi kotu bisa zargin kwayoyi
Kungiyar Incorporated Trustees of Advocacy for Social Right Advancement & Development Initiative ta na so kotun tarayya ta binciki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
‘Dan fashi ya ce an yi masa tayin kudi saboda yayi wa Bukola Saraki sharri. Da farko yayi kokarin turjewa, da ya sha wahala, sai ya yi wa 'dan siyasar kazafi.
A yau aka yi tarin kamfe na matan jam'iyyar APC a jihar Imo, a nan Remi Tinubu ta jero halayen Asiwaju Bola Tinubu na kwarai, ta roki ‘Yan Najeriya su zabe shi.
Idan an samu wanda ya fi Rabiu Musa Kwankwaso cancanta, ‘dan takaran zai janye, Kwankwaso ya nuna a shirye yake da ya fasa takarar da yake yi na shugaban kasa
Gwamnatin Dapo Abiodun ta fadi dalilin kin ba PDP filin yin taro bayan Jam’iyyar ta reshen Ogun ta rubuta takarda, tana neman izinin amfani da filin MKO Abiola.
Ganin cewa a watan Fubrairun 2023, za ayi zaben sabon shugaban kasa a Najeriya. Mun kawo wasu matsaloli da ke dankare su na jiran wanda zai zama Shugaban kasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari