Muhammad Malumfashi
19985 articles published since 15 Yun 2016
19985 articles published since 15 Yun 2016
Mun samu labari cewa Jagororin jam’iyyar adawa ta LP za su kauracewa Peter Obi yayin da yake shirin zuwa yawon kamfe a dalilin rikicin cikin gida da ake yi.
Wata kungiya ta masu neman ceto ‘Yan Arewa ta aikawa Rabiu Musa Kwankwaso cewa ya fasa takara domin da wahala NNPP ta kai labari, zai fi kyau a zabi PDP a 2023.
Shugaban kasa bai amince a kara ko sisi a farashin fetur ba, Gwamnatin tarayya ta bakin Karamin Ministan man fetur, ta ce babu maganar karin farashi a Najeriya
Shugaban kasa ya nada sabon mukami, an nada wanda kula da kadarorin Naira Tiriliyan 30. Ministar kasafin kudi tattalin arziki ta fitar da sunayen Darektoci.
An kai wa EFCC, ICPC korafin ‘Dan takaran PDP, ana so a bincike Atiku Abubakar. Festus Keyamo SAN yace a binciki Atiku a dalilin bidiyo da suka fito kwanaki.
Mun kawo jerin wadanda da suka yi watsi da takarar Bola Tinubu. A ciki akwai tsohon Gwamnan Imo da ya yi husufi har ta kai ana rade-radin ya sauya-sheka ne.
Rundunar ‘yan sanda ta bada sanarwar cafke wannan mutumi da PVC. Tasiu Abdullahi Hayin Hago ya tona cewa Abba Ganduje ya say a tattaro masa katin zaben mutane.
A makon nan, Dan takarar SDP ya bi Bola Tinubu zuwa APC, jam’iyyar APC ta karbi matashin ‘dan siyasar da wasu mutanensa da suka biyo shi zuwa jam’iyya mai mulki
Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da kwamitin da zai duba rikicin makiyaya da manoma. Tsohon shugaban jami’ar BUK, Farfesa Attahiru Jega zai jagoranci kwamitin
Muhammad Malumfashi
Samu kari