Muhammad Malumfashi
19954 articles published since 15 Yun 2016
19954 articles published since 15 Yun 2016
APC ta Dakatar da shiga Oyo kamfe saboda rikicin karancin Naira. Olawale Sadare ya ce Bola Tinubu ba zai shigo Ibadan ba, ya ce halin da ake ciki ya jawo hakan.
Idan CBN bai dauki mataki ba, za a iya bude Majalisa, Femi Gbajabiamila ya fadawa mutanen mazabarsa Majalisar wakilai za ta iya gaggawa kan lamarin canjin kudi.
Festus Keyamo ya ce abin da Naja’atu Mohammed ta fada a game da Bola Tinubu ba gaskiya ba ne bayan ta fito tana cewa ‘dan takaran bai da cikakken koshin lafiya.
Kungiyar NEC ta Dattawan Arewacin Najeriya ta aiko sakon gargadi ga Muhammadu Buhari, an bukaci ya yi hattara da masu neman jefa Najeriya a cikin hadari a zabe
Festus Keyamo da Rt. Hon. Yakubu Dogara sun samu sabani a Twitter. Dogara ya samu kan shi yana cacar baki da Ministan kwadago, Festus Keyamo a kan Bola Tinubu.
Makonni biyu da suka wuce aka ba wani banki sababbin kudi, har yau ba su fito da kudin ba. CBN yana zargin sauran bankuna da kawo tasgaro ta hanyar boye Nairori
Atiku Abubakar ya yi alkawarin kawo sauyi a cikin watanni shidansa na farko a ofis. ‘Dan takaran na jam’iyyar PDP zai kawo dokar da za ta canza fasalin kasa.
Ooni na Ile Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya fito a wani fim din masana’antar Hollywood ta kasar Amurka a karon farko. Fim din ya nuna al’adar mutanen Afrika.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya zargi Gwamnan CBN, Godwin Emefiele da sauya fasalin takardun naira saboda rashin cimma muradinsa na takarar Shugaban Kasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari