Muhammad Malumfashi
19954 articles published since 15 Yun 2016
19954 articles published since 15 Yun 2016
An shirya taro domin ganin an samu zaman lafiya a zaben 2023. Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya yi amfani da damar wajen kira ka wanda za a zaba.
Gwamnan APC ya ce 2023 zai kasance tsakanin Atiku Abubakar da Bola Tinubu ne, Peter Obi ba zai tsira da komai a jihohin Arewa maso gabas da Arewa maso yamma ba.
Za a ji Buba Galadima ya ce ‘dan takaran PDP a 2023, Atiku Abubakar ya zautu idan yana tunanin jagoran Kwankwasiyya zai bi shi domin zama shugaban Najeriya.
Yayin da zabe ya karaso, alamu na kara bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu bai samun cikakkiyar goyon baya. Akwai masu rike da madafan iko da ba su goyon bayan APC.
Za ku ji labari cewa ‘Yan bindiga sun saki wani bidiyo suna ikirarin cewa suna da buhu-buhun sabin Naira da aka sauya wa fasali da suke sayen makamai da su.
Kotu ta ce babu abin da zai hana a binciki tsohon AGF duk da ‘alkwarin’ da aka yi masa. Jonah Otunla ya kafe da an ce za a yafe masa idan ya dawo da kudin sata.
Tsohon Ministan tsaro na kasa, Sanata Musiliu Obanikoro ya ce daga asusun kudin da ake yakar Boko Haram, aka fitar da kudin yi wa PDP kamfe a zaben Ekiti a 2014
A wani jawabi, Jam’iyyar APC tayi magana kan abin da ya faru da Shugaban kasa a Kano, ta ce ba kowa suka kai wa Muhammadu Buhari hari a Kano ba illa ‘Yan PDP
Abdullahi Abbas wanda ya saba cewa ko da tsiya-tsiya sai APC ta ci zabe ya shiga uku. Alkali ya bada umarni ayi gaggawar cafke Shugaban jam’iyyar APC na Kano.
Muhammad Malumfashi
Samu kari