Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin tarayya ta kammala shirye shiryen sake zuba tsabar kudi har naira biliyan 16.6 daga cikin kudin SUKUK don gudanar da ayyukan gyagyaren hanyoyi tare da gina sabbi a yankin kudu maso gabashin kasar nan.
A jiya ne Majalissar Dattijai ta kasa ta dora laifin jinkirin kaddamar da kassafin kudi na shekarar 2018 akan ministocin kasar nan. Shugaba Muhammamdu Buhari ya gabatar da kudurin kasafin N8.6tr a taron majalissar tarayya a...
Yariman kasar Saudiyya mai jiran gado Muhammad bin Salman ya bayyana cewa, zai yi amfani da hanyar da ta dace wajen magance cin hanci da rashawa dake addabar kasar, wanda hakan hanya ce ta mayar da kasar ta zamani...
Zuwa yanzu dai babban alkalin kotun yankin Haifan na kasar Isra'ila ya kasa share wa wani Bayahude kwallar sa, wanda ya kai karar abin bautar sa kotu, a watannin da suka gabata.Mai karar ya nemi kotu da ta tsawatar wa ubangijin...
Gamayyar kungiyar matasan Arewa (ACF), sun yi kira da babban murya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gaggauta sanya dokar ta baci a jihar Zamfara saboda gwamna Yari ya gaza wajen kare rayukan al'ummar jihar.
Shugaba Donald Trump ya fadi hakan jiya a wani jawabi da yayi, "Hope tayi fice, ta yi ayyukanta cikin tsari da amana a shekaru ukun da suka gabata. Tana da hangen nesa ga basira, zanyi jimamin ajiye aikin ta matuka. Ta same ni da
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa gwamnatin kasar Sin ta gina wani katafaren gida domin al’ummanta. Ta gina sababbin gidajen ne domin jin dadi tare da inganta rayuwar talakawanta a yankin Lin dake lardin Shanxi na kasar.
Da safiyar ranar Laraba 28 ga watan Feburairu ne wasu masana kimiyya da fasaha suka dawo Duniyarmu daga Duniyar wata, inda suka kwashe watannin biyar da rabi a can suna binciken kwakwaf tare da gudanar da wasu ayyuka na musamman.
Bugu da kari, kimanin shekaru 2 da suka gabata ma sai da wani Zaki ya balle daga gidan namun daji na garin Jos, jihar Filato, wanda rahotanni suka ce ya kwashe sama da shekaru 20 a gidan, inda aka kira Sojoji suka bindige shi don
Mudathir Ishaq
Samu kari