Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahoton UNICEF mai taken “Kowane Yaro a Raye” ya bayyana cewa mafi hatsarin kasashe Goma (10) da ake haihuwar yara na a kasashen Sahara na yankin Afrika, a inda mafi yawan mata masu dauke da juna biyu ke kasa samun wani taimako
A ranar Larabar da ta gabata ne hukumar Zabe ta kasa wato INEC da sanadin shugabanta, ta fitar da taswiri tare da jadawalin gudanar da zaben kasa na Najeriya na tsawon shekaru 36 masu gabatowa tun daga shekarar 2019 zuwa 2055.
Ta tabbata dattijan jam'iyyar APC shugaba Buhari suke so ya sake tsaya wa takara a 2019. Wannan na zuwa ne daga bakin biyu daga cikin manyan jam'iyyar wadanda suka halarci taron da jam'iyyar ta gudanar a jiya talata
A jihar Jigawar arewacin Najeriya, an sami wasu gungun samari da suka farma ofishi da jami'an kwastam da ke girke a yankin cikin fusata inda suka barnata dukiyoyi da tada rikici da ya haddasa mutuwar mutum har biyu
Wani idon shaida wanda yan fashin suka kashe dan uwansa misalin karfe 1:15 na tsakar dare, ya bayyana cewa wasu mutane sanye da kayan sojoji da bindigogin AK 47 sun kai farmaki gidan wani Abdullahi Tandama da Alhaji Sufyanu.
A ranar Laraba jam’iyyar PDP ta tabbatar da kashe, Mista Zadoch a rikicin da ya barke tsakanin ‘yan tawayen kabilar Bachama da makiyaya a yankin a ranar Talata PDP ta ce mutuwar Zadoch babban rashin ne ga jam'iyyar PDP
Dakarun sojoji sun arangama tare da kashe wasu mutane 10 da ake zargin makiyaya ne bayan sun kai hari kauyen Gwamba dake karamar hukumar Demsa na jihar Adamawa. Kakakin rundunar soji Birgediya Janar Texas Chukwu ya bayyana hakan.
Rahotanni da sanadin jaridar Vanguard sun bayyana cewa, masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da iyalan wani dan jarida na VOA (Voice of America) da suka hadar da matar sa da dan sa guda a garin Kaduna a ranar Larabar ta yau.
Mazauna garin sun bayyana cewar da misalin karfe 5 na yammacin ranar Talata 27 ga watan Feburairu ne matasa suka dinga bi suna banka ma gidajen wuta. Haka zalika wani mazaunin garin mai suna Akilu da ya zanta da majiyarmu yace a o
Mudathir Ishaq
Samu kari