Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa gwamnatin kasar Sin ta gina wani katafaren gida domin al’ummanta.

Ta gina sababbin gidajen ne domin jin dadi tare da inganta rayuwar talakawanta a yankin Lin dake lardin Shanxi na kasar ta Sin.

KU KARANTA KUMA: Yusuf Buhari ya sadu da mahaifinsa bayan dawowa daga hutun jinya (hoto)

Kafin wannan lokaci mazauna yankin sun kasance talakawa marasa galihu, sai dai zuwa yanzu rayuwarsu ta daidaita sosai sakamakon mallaka masu wadannan sababbin gini.

Sannan kuma an shimfida masu lafiyayyen hanyoyi da mota zasu iya bi.

Ga hotunan gidajen a kasa:

Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

Hotunan katafaren gidan da gwamnatin kasar Sin ta ginawa talakawanta

A nan gida Najeriya Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa zata ci gaba da aiki a koda yaushe domin ganin ta inganta tattalin arziki da zai dauki nauyin ma’aikatan Najeriya da iyalansu.

Shugaban kasa Buhari ya bayyana cewa ya fara da duba zuwa ga albashin mafi karanci.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel