Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana kudurinsa na halartar taron bude ofishin jakadancin Amurka a kasar Isra’ila wanda za'a tashe shi daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus. Bayan ganawa da sukayi a kasar Amurka da Firaministan
Kazalika ya jajantawa mutanen jihar Taraba bisa asarar rayuka da dukiyoyin da su ka yi sakamakon rigingimun da su ka afku a jihar musamman na kwanannan. A yayin da ya kai jihar, jiya Litinin, shugaba Buhari ya gana sarakunan garga
Kasar Pakistan ta haramta yin amfani da Ajinomoto ko gishirin china, wanda a turance ake ce ma Monosodium Glutamate saboda yana da illa ga kwakwalwar mutun. Kasar ta yi hanin ne a jahohi 4 da garuruwa 3 masu zaman kansu, hakan...
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari da shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki, suka halarci bikin murnar cika shekaru 61 na samun 'yancin kai da kasar Ghana tayi da aka gudanar a harabar Black Star Stadium.
Mista Mao Ohuabunwa, Sanata mai wakiltar mazabar Arewacin jihar Abia, yayi korafi akan irin ta’addancin da makiyaya ke yi a fadin kasar ya ce rashi daukan al’amarin da muhimmaci ya nuna gwamnatin APC ba ta san darajar dan Adam ba.
Ministan harkokin kasar waje na kasar Saudiyya, Adel al Jubeir, ya kare matakin shiga yakin kasar Yaman da Saudiyya ta yi Adel al Jubeir, ya ce ‘yan tawayen kabilar Houthi suka kasar Yaman halin da ta ke cikin a yanzu.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar wadanda aka damke din su biyu; Halliru Sani; mai shekaru 25 dake zaune Samaru da Abdullahi Musa; mai shekaru 30 dake zaune a Bomo, sun amsa laifin da jami’an tsaron ke tuhu
Jami’an hukumar NSCD sun kama wani mutum ma’aikacin kotu mai shekaru 42, Yusuf Adamu, daga Zango, Birninkudu, babban birnin karamin hukumar Birninkudu a jigawa a kan zargin luwadi da wani karami yaro mai shekaru 13.
A wata sabuwar kididdigar bincike da majalisar dinkin duniya reshen UNICEF ta fitar a ranar Talatar da ta gabata ta bayyana cewa, akwai kimanin mata miliyan 12 da ake yiwa auren wuri a duk shekara a fadin duniyar nan.
Mudathir Ishaq
Samu kari