Rikicin makiyaya : APC bata san darajar rayuwar da Adam ba - Ohuabunwa

Rikicin makiyaya : APC bata san darajar rayuwar da Adam ba - Ohuabunwa

- Sanata Ohuabunwa APC bata san darajar rayuwar da Adam ba

- Rayuwar shanu da na karnuka sun fi na dan Adam daraja a Najeriya a yanzu inji sanata Ohuabunwa

Mista Mao Ohuabunwa, Sanata mai wakiltar mazabar Arewacin jihar Abia, yayi korafi akan irin ta’addancin da makiyaya ke yi a fadin kasar.

Ya ce rashi daukan al’amarin da muhimmaci ya nuna gwamnatin APC bata san darajar rayuwan dan Adam ba .

Dan majalissar yace adadi mutaen da Fulani makiyaya suke kashewa a kowani rana a Najeriya ya nuna gwamnatin jam’iyyar APC bata damu da raywua dan Adam ba.

Rikicin makiyaya : APC bata san darajar rayuwar da Adam ba - Ohuabunwa
Rikicin makiyaya : APC bata san darajar rayuwar da Adam ba - Ohuabunwa

KU KARANTA : Ba abun da zai iya hana siriki na zama gwamnan jihar Imo – Rochas Okorocha

Rayuwar shanu da na karnuka sun fi na dan Adam daraja a karkashin gwamnatin APC inji Sanata Ohuabunwa.

A tarihin Najeriya bata ba samun lokacin da aka samu tabarbarewan tsaro kamar irin wannan lokaci da APC ke mulkin kasar ba.

Ya kalubalaci gwamnatin APC ta daina daura wa wasu laifin gazawar ta, ta fito fili ta fadawa ‘yan Najeriya gaskiya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng