Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A cikin satin nan da ya gabata ne dai al'ummar garin Abaranj dake a unguwar Ikotun ta jihar Legas suka shiga cikin halin al'ajabi da mamaki yayin da suka samu labarin cewa wata yariya mai shekaru 14 kacal a duniya da uban ta yayi
An kama wani dan bautar kasa dake jihar Delta sannan an gurfanar da shi a gaban kotu bayan an zarge shi da yiwa wata yarinya ciki. An rahoto cewa matashin yayi wa yarinyar ciki sabanin koyar da ita da aka dauke shi yayi.
Billar cutar amai da gudawa yayi sanadiyan mutuwar mutane 14 a jihar Bauchi. Kwamishinan lafiya na jihar, Dr Zuwaira Hassan ta bayyana haka a Bauchi a ranar Juma’a yayin zantawa da manema labarai kan al’amarin amai da gudawa.
A sakamakon halin rai fakwai mutuwa fakwai da yaron ya shiga ne, sai wasu mutane suka garzaya da shi Asibiti, inda likitoci suka tabbatar da babu abinda za yi ma wannan yaron in banda a guntule hannuwan nasa, shi ne saukin kadai d
Kimanin kashi uku cikin kashi hudu na mambobin adawar karkashin jam'iyyar United Party of National Development sune suka sanya hannu akan kudurin da suka gabatar, wanda suka mikawa shugaban majalisar a ranar Alhamis dinnan data...
'Yan majalisar wakilan Najeriya a ranar Alhamis din da ta gabata sun saka alamar tambaya akan kwamitocin shugaban kasa ke fawa na binciken wasu badakalolin da ake zargin an tafka a gwamnatance inda suka bayyana su a matsayin masu
Masarautar Damagaram ta jamhuriyar Nijar ta goya wa takwararta Azbin baya bisa amincewa da kafa dokoki saboda a samu sauki wurin aure a yankin, dokokin sun hada da rage kudin sadaki, da hana yin ankon biki, da rage kayan gara, da
Rundunar 'yan sandan kasar Birtaniya wato Europol, ta bayyana cewar jami'an tsaro na kasa da kasa sun binciko wasu gungun masu aikata laifi a Najeriya. Masu laifin dai suna da wata kungiya mai suna The EIYE Brotherhood wadanda su
Kafafen yada labarai sun bada rahoton cewa, bayan da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana aniyarsa ta cewar birnin Kudus shine zai zama helkwata na jakadancin Amurka a watannin da suka wuce, tun lokacin sojojin kasar ta..
Mudathir Ishaq
Samu kari