Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Ogun ta bayar da sanarwar cewa da zarar daliban firamare na jihar sun koma makaranta a ranar 21 ga watan Satumba za ta yi musu karin aji kai...
Dan wasan kwallon kafa na jihar Osun, da aka bayyana sunan shi da Damilola, ya fadi ya mutu, a daidai lokacin da yake buga kwallo a fili a yankin Ido dake jihar
Shugaban kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenie, ya tabbatar da wallafa hoton fiyayye Annabi Muhammad (SAW), a wata mujalla ta kasar Faransa mai suna CHarlie Hebdo.
Sanwo-Olu, wanda ya ce adadin masu kamuwa da cutar kullum na raguwa a jihar, ya kuma jajantawa wadanda suka rasa 'yan uwansu. Babban malamin coci na Lagos, Rt.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya jajanta halin talaucin da kasar nan ke ciki tare da kararirayewar tattalin arziki hadi da matsi.
Wasu daga cikin daliban jami'ar kan ziyarci Kifin kafinsu shiga dakin jarrabawa saboda sun yi imanin ya na bayar da sa'a. Wasu kuma daga cikin daliban sun bayya
Kungiyar Kiristoci ta kasa reshen jihar Kaduna (CAN) tare da shugabannin kungiyoyin Kiristoci na kudancin Kaduna, a ranar Talata sun ki halartar taron sasanci.
Wani yaro mai shekaru 11 kacal a duniya a yankin Indianapolis da ke AMurka ya bayyana bajintarsa bayan da ya cec rayuwar kakarsa inda ya tuka ta zuwa asibiti.
A yayin kutsen, sun yi awon gaba da akalla P100m (N7,900,700.00), inda suka tura kudaden a wani asusun banki daban. Sai dai, gaba daya 'yan Nigerian hudu, sun
Mudathir Ishaq
Samu kari