Hotuna masu kayatarwa daga bikin cikar Dangote shekaru 61

A jiya Talata ne, shahararren mai kudin nan kuma shugaban rukunin kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, yayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa karo na 61 tare da y'an uwa da abokan arziki da na kasuwanci a wani ofis dake birnin Ikkon jahar Lagos.

Hotuna masu kayatarwa daga bikin cikar Dangote shekaru 61

Hotuna masu kayatarwa daga bikin cikar Dangote shekaru 61

Aliko Dangote, wanda bai jima da aurar da y'arsa ba, ya sami karramawa ta tarin kyautuka na "cakes" wadanda aka yi musu zane na alfarma. An kawata kyaututtukan da zanen masallaci, masana'antu, gonakai da kuma zanen manyan motocin dauko siminti na Dangote.

DUBA WANNAN: Sun kona wata yarinya mai shekaru 8 bayan sun yi mata fyade

Babban dan kasuwar ya sami tarbar ma'aikatansa a wani ofis, wadanda suka rinka karbar kyautukan amadadinsa daga hannun abokan kasuwanci daga ko'ina a fadin k'asar nan.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel