Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da kusan kowace shekara ake samun sauye-sauye, wani bincike da sanadin shafin yanar mujallar nan ta Forbes da ta gudanar a shekarar 2018, NAIJ.com ta kawo muku jerin attajiran mawakan duniya biyar tare da hotunan su.
Duk da uwar yunwa da ake tafkawa a sansanonin masu gudun hijira da yakin Boko Haram ko na makiyaya ya rutsa dasu, ashe ana jibge da shinkafa a suto-suto na hukumar NEMA, hukuma da aka kafa don kawo daukin gaggawa ga wadanda bala'i
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust, mun samu rahoton cewa gwamnatin tarayya tayi watsi da jita-jitar dake yaduwa a kafofin dandalan sada zumunta da cewar kungiyar 'yan shi'a ta Najeriya watau IMN na shirin kai hari garin Abuja.
Wani matashi, Roshan, dan shekara 17, ya ce an sace shi a bara an tilasta masa auren wata. Saidai daga bisani ya tsere ya bar matar tunda ba da son ransa ta aure shi ba. Wani mutum, Praveen Kumar, ya bayyana yadda aka sace shi a
A yau ne aka samu wani hargitsi a zauren majalisar dattijan Najeriya bayan da wasu mutane biyar karkashin Sanata Omo Agege suka sace sandar majalisar. Ana tsaka da zaman majalisar ne Sanata Omo Agege, da majalisar ta dakatar bisa
A ranar talata ne shugaban kungiyar, farfesa Ishaq Akintola ya fadi hakan. Kungiyar ta kushe abinda tsohon shugaban kasar yayi hadi da cewa wannan babban ci baya a gwamnatin shi. A yayin da suka kwatanta sabon kudin da gwamnatin..
A Iran, akan dauka in mutum bai ga hoton Khomeini a kan wata ba, ana ganin zunubbansa sunyi yawa. Haka a wurin masu son Yesu ko Maryama, suna ganin hotonsu. Ana ganin sunan Allah a Hadari, ko sunan annabi a kabewa...
Tsohon shugaban hukumar Kwastam, Abdullahi Dikko Indi, ya ce batun zayyana sunan sa cikin wadan da suka wawure kudin gwamnati lokacin mulkin PDP ba daidai ba ne tare da musanta ikirarin ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohamme
Shari'ar dai an fara ta ne tun a watan Oktobar shekarar da ta gabata a gaban mai shari'a E.D.E Isele, kuma lauya mai kare wadanda ake karar Barrister Kamaluddin Umar ya roki kotun da ta kori karar kurakuran da aka tabka yayin cike
Mudathir Ishaq
Samu kari