Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami'ar nan budaddiya mallakin gwamnatin tarayya watau National Open University of Nigeria (NOUN) ta mika shaidar kammala karatun digiri na daya da na biyu zuwa ga wasu 'yan Najeriya dake zaman gidan yari na Kirikiri a jihar Legas
In dai ba'a yabi saurayi da budurwa a kasar nan ba, ba'a fallashe shi ba, domin matasa sune suke bada muhimmiyar gudummawa kan dora kowacce gwamnati, musamman wannan wadda tazo ba ko sisinta taci zabe da kokarin samari
A kashe-kashen, da kone konen, an kashe akalla mutane 10, an kuma jikkata da dama, wasu kuma tuni suka tsere gudun hijira daga yankin Guma, Saghev, Tse-Abi, Tse-Ginde, Tse-Peviv, Tse-Ikyo, Agenke da Gbenke wanda wai Fulani ne suka
Shi dai shugaba Buhari a 2015 ya kayar da Ebele Jonathan, mafi kusanci ga ulkin Ibo, wanda basu taba samu ba tunn Alex Ikweme da yayi mataimakin shugaba Shagari a 1979, Janar Ironsi kuma yayi ne tun bayan tumbuke su Tafawa Balewa
Rahotanni da sanadin shafin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, jagoran 'darikar Tijjaniyya na Najeriya Shehi Ɗahiru Usman Bauchi, ya nemi gwamnati tarayya akan ta samar da hanyoyi na saukaka tagayyarar takalawan kasar nan.
Shehin Malamin ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da manema labarai a Jihar Bauchi inda yake jawabai dangane da bikin Maulidin Shehi Ibrahim Inyass da aka gudanar a babban birnin kasar nan na tarayya da kuma jihar Kaduna.
Mutane da yawa bazasu yarda ba Idan aka fada mishi irin barnar da tsutsotsin sukayi" "inji Alhaji Abdulwasi'u Andarai. Manomin yayi kira ga Gwamnatin jihar da su kawo taimakon gaggawa tun kafin rashin abinci ya tabbata a jihar
Sakatare Janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres, ya tabbatar da nada Bola Adesola na Najeriya cikin shuwagabannin majalissar dinkin duniya, a jawabin damajalissar ta fitar a kasar New York a ranar Juma’a.
Sakataren jam’iyyar PDP ya bayyana cewa kalaman da shugaba Buhari yayi game da matsan Najeriya ya raunata masu tinaninsu ga idon duniya data sansu da kwazo. Jam’iyyar PDP ta amince da cewa Najeriya bata gano muhimmancin matasa ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari