Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun bayyana cewa, wannan lamari na ta'addanci ya afku ne a babban birni na Akure dake jihar Ondo, inda wannan matashi ya burma kaifi cikin kirjin 'Dalibar a sakamakon rashin amincewa da karbar soyayyar sa hannu biyu.
A wani rahoton majalisar dinkin duniya ta fitar mai suna: Revision of World Urbanisation Prospects, ya nuna cewa za'a samu kusan karin mutane kusan Biliyan 2.5 wadanda zasu koma rayuwa a birane nan da shekarar 2050...
An samu rikici a kan hanyar Ada George dake garin Port Harcourt a ranar Alhamis, 17 ga watan Mayu da safe sakamakon sojoji da suka kori ofishin ‘Yan Sanda na Rumukpakani, saboda wani dan Sanda da ya kashe wani jami'in soja.
Al’ummar kauyukan na bukatar kayan abinci, kayan sawa da wajen zama, amma fa duk da hare haren nan, mun yaba da kokarin gwamnatin tarayya da jami;an tsaro, musamman ta yadda suka jibge jami’an tsaro da dama don magance matsalar
Lauyan matar, Azza Mohamed, ya ce, "a yau ne ta gama wa'adin ta na zaman gidan yari sannan kuma aka yi mata bulala 75," kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP ya rawaito. An gurfanar da matar gaban kotu ne saboda ta auri mu
Shugaban jami'an Kwastam ɗin shiyyar Legas Garba Uba Mohammed ne ya bayyanawa manema labarai hakan jiya a Abuja, sannan ya ce sun samu nasarar karɓo ƙarin wasu kuɗaɗen da Mutane suka ƙi biyan hukumar bayan sun shigo da kaya har
Dukkan wani musulmi na kamewa daga barin ci da sha da kuma barin iyali tun daga fitowar rana har zuwa faduwarta. Sai dai yana da kyau ga mai Azumi ya lura da abubuwa 10 da zamu zayyano domin kasancewa cikin koshin lafiya.
Babban malamin nan na Dariqa Sheikh dahiru usman Bauchi yayi kira ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da a zauna akan ta zauna domin ta tattauna game da lamarin Shugaban kungiyar shi’a Ibrahim El-zakzaky.
Yayin wata ziyara da shugaban kasar Turkiyya ya kai kasar Ingila, babban malamin Yahudu, Elahanan Beck da 'yan tawagarsa na shiyyar Yahudawan Ortodox masu darikar "Neturei Karta" sun kaiwa shugaba Erdoğan ziyara, don yi masa...
Mudathir Ishaq
Samu kari