Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitacciyar jarumar nan mai shirya fina-finan Hausa kuma gwanar rawa a masana'antar Rahama Sadau ta shawarci dukkan masu sha'awar bin sahun ta wajen yin fim musamman ma mata da su sa jajircewa a sana'ar ta su. Fitacciyar jarumar da
Tabbas tarihin Najeriya baya kammaluwa ba tare da an fadi sunan dattijon arzikin nan ba da ya yi anfani da bsiyar sa ya dauki tsawon lokaci sannan ya kirkiro tutar Najeriya da yanzu haka ake anfani da ita. Tarihi dai ya nuna cewa
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya shelanta wasu muhimman nasarori da samu yake kuma alfahari da su a mulkin sa tun bayan zaman sa shugaban kasa a watan Mayu na shekarar 2015 da ta shude. Shugaban dai yayi wannan kalaman
Shehunnan malaman addinin kirista a Najeriya jiya sun bukaci shugaban kasar Najeriya da yayi murabus ko kuma ya tabbatar da samar da kyakkyawan tsaron da zai ba jama'ar kasar nan kariya daga kashe-kashe. Babban Rabaran din Dakta
Ya zuwa yanzu dai, babu alamar kashe-kashen zasu zo karshe, duk da cewa shekara guda cif-cif ta rage wa gwamantin da tayi alkawarin dawo da tsaro a fadin kasar nan. Suma kuma a baya lokacin basu gwamnati, 'yan APC, basu yi ma gwam
Wasu hotunan shahararren jarumin fina-finan kasar China, Jet Li, dake yawo a dandalin sada zumunta na nuni da cewar ba ya cikin koshin lafiya ganin yadda ya kwarjale. A cikin hotunan, Jet Li, ya nuna alamun shan wuya da gajiya bay
A kokarin iyayen nasa na lallai sai yabar gida, iyayen sun rubuta masa wasika, kan wa'adin karshe ya tafi ya kama haya, da zimmar zasu bashi dala dubu domin ya iya mikewa da kafarsa, sai dai ya shallake wa'adin yaki tafiya
A yau, Laraba, 23 ga watan Mayu day a yi daidai da 7 ga watan Ramadana, 1439 bayan hijira, wasu mata guda biyu suka musulunta a jihar Filato a wurin tafsiri. Matan sun karbi Kalmar shahada ne a wurin tafsirin Ustaz Rabi’u Musa, sh
An dai rawaito cewa Sanatan ya umarci Jami'an da suke bakin aiki a ranar da lamarin ya faru a watan da ya gabata da kada su kuskura su taba sandar, wanda hakan ya bawa Matasan damar tserewa da Sandar cikin sauki
Mudathir Ishaq
Samu kari