Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jakadan ya bayar da tabbacin cewa, tsare-tsare na gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na matukar tasiri kwarai da aniyya wajen kawo tallafi da kuma agaji ga yankin Arewa maso gabashin Najeriya da a halin yanzu ya daidaice
Shugaban kungiyar masu safarar mutane na motocin haya (NURTW) na Birnin-Gwari, ya bayyanawa manema labarai cewa lamarin ya auku ne daga yammacin ranar Talata 22 ga watan Mayu zuwa safiyar ranar Laraba 23 ga watan Mayu.
Zuwan dan kwallon kafa, Mohammed Salah wani tsohon masallaci a Liverpool ya kara yawan mutanen dake halartar masallacin wanda ya hada da matasa da kuma tsofaffi, wanda ya kara daga martabar addinin musulunci a fadin kasar.
Fadin wannan magana na rashin ganawa da Mutanen da ake zargin da Kwamishinan yayi ne ya harzuka Sanatocin matuka wani guda daga cikinsu mai suna Betty Apiafi ya bayyana shakkunsa ko za su iya gudanar da binciken cikin lokacin da
NAIJ.com ta ruwaito bidiyon wannan bawan Allah ya samu karbu a hannun ma’abota shafukan sadarwar zamani, musamman yadda yake nishadantar da jama’a ta hanyar dangantasu da halin matsin tattalin arziki da ake ciki a kasar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya liyafar shan ruwa ta musamman wa manyan hafsoshin tsaron kasa da wasu ministocin Najeriya bayan azumtar rana ta 6 a watan Ramadana a fadar shugaban kasa, Aso Villa da ke Abuja.
Wani karamin yaro, Sadi Yusuf, mai shekaru 8 ya rasa ran sa bayan ya fada wata rijiya a yau, Talata, a unguwar Tamburawa Gabas, dake karamar hukumar Kumbotso a Kano. Kakakin hukumar kwana-kwana a jihar Kano, Saidu Mohammed, ya san
Ya kuma nuna bacin ransa bisa yadda wasu shugabannin da suka gabata suka nakasa tattalin arzikin kasar nan, inda ya bayar da misalin yadda aka kashe zunzurutun kudin har $15b wajen samar da wutar lantarki wadda ga shi kuma har ya
Shugaba Buhari dai ya caccaki tsohon shugaban kasar ne dangane da Dalar Amurka Biliyan 16 da ya batar wajen aikace-aikacen wutar lantarki yayin gudanar da gwamnatin sa ba tare da 'yan Najeriya sun ribaci wani kaso na aikin ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari