Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau ne hukumar ‘yan sanda ta aike da takardar gayyata ga shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, bayan wasu gungun ‘yan fashi da aka kama sun bayyana cewar Saraki na daga cikin mutanen da suke yiwa aiyukan ta’addanci. Hukuma
Tsohon babban na hannun damar shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari kuma fitaccen dan adawa Injiniya Buba Galadima ya bayyana cigaba da tsare jagoran 'yan shi'a a Najeriya Ibrahim Zakzaky da gwamnatin tarayya ke ci gaba dayi a
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Fatima Abubakar wadda aka fi sani da Fati Shu'uma ta fito fili ta bayyanawa duniya dalilan da ya sa ta shiga harkar fim. Jarumar ta bayyana dalilan na ta
Jam'iyyar mai mulki a Najeriya ta All Progressives Congress (APC) a jiya ta sanar da nada sabon Sakataren kwamitin taron gangamin ta watau National Convention Committee (NCC) biyo bayan murabus din da Sanata Benjamin Uwajumogu yay
Wani labari mai ratsa zuciya da ya auku a garin Kano dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya na nuni ne da yadda wata bahaushiyar 'yar asalin Kano din tayi gamo da katar bayan da ta musuluntar da wani baturen Amurka, ta kuma a
Hoton wani matashi dan Najeriya daga jihar Imo da ya fita a kafafen sadarwar zamani ya baza rudu da cece-kuce musamman ma ganin yadda tsawon sa ya bar kowa cikin al'ajabi. Matashin dai mai suna Fortune Ibe an ce shekarun sa 15 a d
Fara wannan sharar dai ya biyo bayan yunkurin rundunar na magance yawaitar aikata manyan laifuka irinsu fashi da makami da kuma garkuwa da Mutane a yankin. Babban hafsan Soja Birgediya Janar James Ataguba ya bayyana fara sumamen
Ganduje ya bayyana shirin a matsayin damfara saboda daliban da aka fitar sun samu dammar kwakular kudaden gwamnati ne kawai. Ganduje ya dauki alkawarin gyara tare da tsaftace tsarin fitar da dalibai karatu kasashen ketare da zarar
Mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sandan jihar Osun, ta samu nasarar cafke wasu mutane uku masu garkuwa da mutane; Henry Omenihu, Paul Chituru da Henry Bright da suka saba gudanar da ta'addancin su sanye da tufafi na Kakin Soji.
Mudathir Ishaq
Samu kari