Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dangin wata yarinya da ta dawo gida bayan mutuwar ta da shekaru biyu sun shiga halin dimuwa da mamaki. An bayyana cewar yarinyar ta mutu shekaru biyu da suka wuce a garin Ndola dake kasar Zambia bayan ta sha fama da rashin lafiya.
Wani mataimakin darakta a ma’aikatar ilimi na jihar Kogi, Mista Haruna David, ya fadi ya mutu a Ofishinsa a ranar Talata, 5 ga watan Yuni. Kamfanin dillancin labaran Najeriya ta tattaro a Lokoja cewa David ya fadi da misalin 3pm.
Wani daga cikin ‘yan fashin da ake kira AY kuma shugaban wata kungiya Liberation Youth Movement dake kudancin jihar ya shaidawa ‘yan sandan cewar, “muna da alaka da shugaban majalisar dattijai domin mu yaran sa ne. Muna nan a kowa
Babbar hadima ta musamman ga shugabn Kasa Muhammadu Buhari akan harkokin kasashen ketare Honarabul Abike Dabiri Erewa, ita ce ta bayyana hakan yayin wani shiri akan yin haure da hijira da aka gudanar a babban birnin kasa na Abuja.
Asirin wasu yan kwallon kungiyar kwallon kafa ta kasar Tunisia ya tonu bayan an bankado yadda suke dabarun karya Azumi, inda suke ganin wai sun yi wayau ne, bayan babu mahalukin da ya isa ya yi ma Allah Ubangijin talikai wayau.
Wata kotun manyan laifuka ta musamman dake Ikeja a cikin birnin Legas, ta tura wani dan damfarar yanar gizo, Peter Toluwabori, gidan kaso na kirikiri a ranar Litinin dinnan sakamakon zargin shi da akeyi na lalata shaidar da...
Yan majalisan wakilai da dattawa sun lashi takobin tsige shugaba Muhamadu Buhari face ya cika wasu sharruda goma da suka kindaya masa. Bayan ganawar da yan majalisan sukayi a yau wanda ya kwashe akalla sa’o’I 4, yan majalisan sun
Wani malamin addinin Musulunci mai ra’ayin rikau dake jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya zargi shugaba Buhari da kewaye kan sa da mashawarta marasa ilimi kuma marasa tausayi. Gumi na wadannan kalamai a matsayin martini ga nuna ho
A yayin da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ke cewa, shirinta na ciyar da dalibai a wasu daga cikin makarantun firamare na kasar na kara alkaluman daliban da ke zuwa makaranta. Masu bibiyar aiwatar da shirin sunyi kofai kan abincin.
Mudathir Ishaq
Samu kari