Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni (hotuna)

Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni (hotuna)

Babban Shehin malamin nan na Musulunci kuma shugaban darikar Tijjani, Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki tare da ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung.

Sun yi bude bakin ne tare a gidansa dake jihar Kaduna, a ranar Talata 5 gawatan Yuni.

An nuno ministan inda ya nade hannun rigarsa yana kwasan garar girkin da aka shirya domin bude bakin azumin Ramadana.

Wannan dai ba shine karon farko da ministan ke tarayya da Musulmai wajen gudanar da abubuwan da ya shafin addininsu ba duk da cewar shi din Kirista ne.

Ga hotunan a kasa:

Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni (hotuna)
Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni

KU KARANTA KUMA: Da gan-gan na sa mata rawan Shaku Shaku da hijabi a waka na – Falz ya maida martani ga MURIC

Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni (hotuna)
Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni

Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni (hotuna)
Sheikh Dahiru Bauchi ya yi bude baki da ministan matasa da wasanni

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel