Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah ta yi gargadi da barazanar cewa, za ta dauki hukunci na Shari'a kan duk wani dan Jarida ko kafofin watsa Labarai dake watsa rahotanni da suke muzanta 'yan Kabilar Fulani a fadin kasar nan.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a tsohuwar titin Aiyepe dake garin Sagamu na jihar Ogun, kwana daya rak da tarewarsu a wani sabon gida da suka kama haya, inda ake zargin an yi ma gidan feshin guba ne.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Gumi ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 6 ga watan Mayu, yayin gabatar da Tafsirin Al’Qur’ni mai girma a Masallacin Sultan Bello, inda da fari sai nisanta kansa da akidar Shi’a, amma ya ga dacewar shuga
Mutum daya ya mutu sannan mutane uku suna cikin wani hali, dalilin wata guguwa data lalata kauyuka 12 a kananan hukumomi 5 a cikin jihar Jigawa, a rahoton da sakataren hukuma taimakon gaggawa ta kasa ya bayar, Yusuf Sani Babura...
Cif MKO Abiola, mutumin da ake masa zaton ya lashe zaben shugaban kasa na shekarar 1993, wanda ya gudana a ranar 12 ga watan Yuni, hamshakin dan kasuwa ne, kuma fitaccen dan siyasa, marubuci kuma dan babban gida daga kabilar Egba
Yayin bayyana goyon bayansu ga wannan sabon sauyi domin girmamawa da Muhammadu Buharin yayi, wasu Sanatocin sun kara da saura kuma Gwamnatin tarayyar ta sake mayar da ranar 12 ga watan ranar hutu a kasa baki daya
Wasu 'yan majalisu a Najeriya sunyi wasu maganganu da suka jawo hankulan majalisar wakilan kasar nan, saboda sun sanarwa da manema labarai cewar basu ji dadin matakin da majalisun biyun suka dauka akan shugaban kasa Buhari ba...
Shekaru 25 bayan da Gwamnatin Soja ta wancan lokaci karkashin Ibrahim Badamasi Babangida ta soke zaben da a aka hakikance Abiola ne ya samu nasara, yau Naij.com ta yi duba ne izuwa wasu Mutane 11 da suka taka rawar gani da ya kama
A jawabin sa, Falana ya bayyana cewar mayar da 12 ga watan Yuni ranar dimokradiyya ya kara tabbatar da sahihancin zaben da tsohon shugaban kasa a mulkin soji, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya rushe saboda mugunta. Babban lauyan
Mudathir Ishaq
Samu kari