Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da sanadin shafin jaridar Nigerian Daily mun samu rahoton cewa wani gwamna daya daga cikin gwamnonin jihohin Arewa ya samu amincewar majalisar dokoki ta jihar sa wajen karbo bashin makudan kudade daga bankin nan na Zenith.
A ranar Alhamis dinnan ne hukumar 'yan sandan jihar Ondo ta kama wasu dalibai biyu na makarantar sakandare tare da wasu mutane 8 da laifin hada kungiyar asiri da kuma satar ababen hawa a yankunan su. Daliban biyu, yan makarantar..
Da take yi ma manema labaru jawabi, Munirat tace cikin shege ta yi, kuma ba ta san wanene Uban yaron ba, bugu da kari ma jaririn bakwani ne, a cewarta. Sai dai Kaakaki Nwawe tace zasu mika Munirat gaban Kotu da zarar sun kammala b
Kasar Austria dake a yammacin duniya ta sanar da kudurin ta na rufe wasu masallatai har bakwai da tace tana zargin suna karbar kudaden gudanarwar su daga kasashen waje tare kuma da korari wasu limaman masallatan kasar da dama. Shu
Jami'an hana fasa kwauri na Najeriya da aka fi sani da kwastam watau Nigeria Customs Service (NCS) a turance sun kafa tarihi, yayin da suka tara kudaden da ba'a taba tarama gwamnatin tarayya ba a wata daya na Naira biliyan 100.1 a
Gwamnatin kasar Amurka ta bawa Najeriya tallafin miliyoyin daloli domin cigaba da agazawa al'ummar da rikicin Boko Haram ya shafa a yankin arewa maso gabas. Da yake sanar da tallafin a jiya a babban birnin tarayya, Jakadan kasar..
Wannan shine karo na farko a tarihin kasar Amurka, da shugaban kasa ya kira shugabannin musulman duniya buda bakin azumi a fadar White House. Shugaba Donald Trump wanda ya karbi mulki shekara daya da rabi da suka gabata...
Najeriya ta sake fado a matsayin da take a watan da ya gabata na 47 zuwa 48 a duniya, inda kuma ta kara fadowa daga na 6 zuwa na 7 a yankin Afirka, kamar yanda hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta sanar. Hukumar kwallon...
A yau, Alhamis, ne wata kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a magajin gari, jihar Kaduna, tayi umarnin a garkame wani mutum, Abubakar Mustapha, bisa zargin sad a sace zuciyar wata matar aure tare da karkatar da hankalin ta daga
Mudathir Ishaq
Samu kari