Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A dai dai lokacin da ake ta gudanar da shire-shiren bukukuwan karamar sallah a kasashen da dama na musulmai, batun da kan jefa mutane -maza da mata, yara da manya- dayawa cikin zullumi shine na ganin sun mallaki sabon dinkin salla
Hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) tayi gargadin cewar ba zata amince da amfani da wayar hannu a wurin kada kuri’a a zaben gwamna da za a yi a jihar Osun ranar 22 ga watan Satumba ba. Kwamishinan INEC, Mista Olusegun Agbaje, ne
Iyalan mai gidan ne dai suka nuna rashin amincewarsu bisa wannan rashin imani da kuma ɗiban albarka. suka shigar da kara a caji-ofis din 'yan sanda kuma nan take aka cafke ta tare da gurfanar da ita gaban kotun
Wata kotun majistiri dake zamanta a Ikeja a birnin Legas ƙarƙashin mai shari'a Magistrate B.O. Osunsanmi, ta ingiza ƙeyar wani matashin ɗan kasuwa zuwa gidan kaso bisa tuhumarsa da ake da cin zarafin wata yarinya ƴar shekaru 7.
“Maganar da ake yanzu haka jami’an tsaro sun nufi wurin da abin ya faru domin zuwa taho da gawarwakinsu daga gonar da aka kashe su zuwa garin Kadarko”. Sannan ya bayyana sunayen wadanda suka mutun da; Utindi Kyor da Shie-Aondo da
Da sanadin jagorancin Mataimakin Kwamishinan 'Yan sanda, Abba Kyari, Hukumar ta samu nasarar cafke wasu miyagu da ake zargin su da aikata fashi da makamin da ya afku a ranar 5 ga watan Afrilun da ya gabata a garin Offa.
Rahoton majiyar NAI ta bayyana cewar Hajiya Nafisa ta cimma wannan gagarumin nasara ne ta hadin gwiwa tsakanin gidauniyarta, Precious Little Lives Initiative (PreLLi) da gidauniyar Ummulkhairi, da kuma gidauniyar sakandarin kasar
Sanata Shehu Sani mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dokokin kasa yace ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba iyalan marigaji Janar Shehu Musa Yar’adua, Dr Beko Kuti, Chima Ubani, da na Ken Saror Wiwa hakuri
Wata babban kotun jihar Kano ta umurci darakta na hukumar yan sandan DSS reshen jihar Kano da ya gurfana a gabanta a ranar 13 ga watan Yuli kan sanya baki da kawo tsaiko ga wani lamarin dake gabanta ba bisa doka ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari