Yanzu-yanzu: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin wata a jihohin Najeriya

Yanzu-yanzu: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin wata a jihohin Najeriya

Ta tabbata gobe Sallah, mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar II, ya sanar da ganin sabon Jaririn watan Shawwal.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bada sanarwar ganin sabon jaririn watan Shawwal na shekarar 1439 a Jihohin, Sokoto, Kano, Kaduna, Jos da sauran jihohi.

Ya kuma yi kira ga al'ummar musulmi da su dore da kyawawan darussan da suka koya a cikin watan Ramadan.

DUBA WANNAN: Kotu tayi umarnin a tsare wani bature da ya kashe matar sa Zainab da ya aura a Najeriya

Allah ka amshi ibadun mu, ka saka mu cikin bayinka da suka rabauta da sanub rahama a wannan wata mai alfarma.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel