Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamar yadda kakakin gwamnatin jihar Mallam Abdullahi Bego ya bayyana, dokar ta takukumi za ta fara aiki daga 10.00 na daren yau jajiberin Sallah zuwa 10.00 na safiyar gobe ta Juma'a da ta yi daidai da ranar Idi na karamar Sallah.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci karin hakuri daga 'yan Najeriya domin a cewar sa an jefa kasar cikin mawuyacin hali kafin zuwan sa kuma daman indai za'a yi gyara to dole ne sai an wahala. Shugaban ya bayyana hak
Fitaccen malamin islaman nan mazaunin jihar Kaduna, Sheikh Dakta Ahmad Gumi ya bayyana cewa shi fa har yanzu yana nan kan bakan sa na cewa ya kamata Shugaba Buhari yayi murabus saboda gazawar sa karara a wajen yadda yake tafiyar d
Wata sabuwar jam'iyya a Najeriya mai suna Justice Must Prevail Party, JMPP a ranar Alhamis din da ta gabata ta ce da zarar ta lashe zaben ta to fa abu na farko da za ta yi shine ta canza sunan kasar da kuma samfurin kudaden ta.
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake da alhakin kula da yanayin kasa watau Nigerian Meteorological Agency (NiMet) ta saki rahoton hasashen yadda yanayin wasu garuruwan musulmin Najeriya za su kasance yau Juma'a 15 ga watan Yuni,
Wasu ‘yan ta’adda da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai wasu sabbin hare-hare a kauyukan Dutsin Wake da Oho dake karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara tare da kasha mutane fiye da 30. Saidai kakakin hukumar ‘yan sanda a ji
Mai bada shawara ga shugaban kasa ta fannin fasaha na kungiyar matatar man fetur ta Dangote, ya jagorance kungiyar matatar zuwa taron, Engr Babajide Soyode, yace Aliko Dangote a koda yaushe zai yi iya kokarin shi a kowane bangare
A wata hirar ta yan jaridu da aka nuna a IITA, kwararren sadarwa, Godwin Atser yace taron rogon ya samu halartar sama da 450 na masu hadaka a bangaren rogo, wanda ya hada da bincike da cigaban kungiyoyi, Gwamnati, manoma da kuma..
Manjo, ka fara zama dattijo, ka kai wani matsayi da kaima ya kamata ka bada taka gudummawar, ba daga karkashin inuwar wata giwar ba, a'a, kaima ka kai giwa yanzu, domin in a khaki ne, ka kai Janar ya zuwa yanzu, tunda a tunani na
Mudathir Ishaq
Samu kari