Wata sabuwa: Wata jam'iyya ta ce zata canzawa Najeriya suna idan ta lashe zaben shugaban kasa a 2019

Wata sabuwa: Wata jam'iyya ta ce zata canzawa Najeriya suna idan ta lashe zaben shugaban kasa a 2019

- Jam'iyyar Justice Must Prevail Party ta yi zargin cewa kudaden jabu sun yi yawa a Najeriya

- Mukaddashin shugaban jam'iyyar Olusegun Ijagbeni ya ce babban bankin CBN ne yace haka

- Sai dai jam'iyyar kuma ta yabawa shugaba Buhari da ya karrama Abiola

Wata sabuwar jam'iyya a Najeriya mai suna Justice Must Prevail Party, JMPP a ranar Alhamis din da ta gabata ta ce da zarar ta lashe zaben ta to fa abu na farko da za ta yi shine ta canza sunan kasar da kuma samfurin kudaden ta.

Wata sabuwa: Wata jam'iyya ta ce zata canzawa Najeriya suna idan ta lashe zaben shugaban kasa a 2019
Wata sabuwa: Wata jam'iyya ta ce zata canzawa Najeriya suna idan ta lashe zaben shugaban kasa a 2019

KU KARANTA: Kotun CCT ta yi karin haske game da nadin sabon shugaban

Legit.ng ta samu cewa mukaddashin shugaban jam'iyyar ne Cif Olusegun Ijagbemi ya bayyanawa kamfanin dillacin labarai na Najeriya hakan yayin wabban taron jam'iyyar a Abuja.

Kamar yadda ya fada, daya daga cikin ginshikan jam'iyyar shine su canzawa kasar suna daga Najeriya zuwa Pisonia kuma sunan kudin kasar daga Naira zuwa Pison.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel