Likita ya hana ta magani saboda addinin su ya banbanta

Likita ya hana ta magani saboda addinin su ya banbanta

Wata mata ta bayyana yanda wani likita na bangaren bada magani ya hana ta maganin da take matukar bukata wanda likita ya rubuta mata sakamakon barin haihuwa da tayi a karo na biyu, matar ta bayyana cewar likitan ya hanata maganin ne saboda maganin yaci karo d koyarwar addinin shi

Likita ya hana ta magani saboda addinin su ya banbanta
Likita ya hana ta magani saboda addinin su ya banbanta

Wata mata ta bayyana yanda wani likita na bangaren bada magani ya hana ta maganin da take matukar bukata wanda likita ya rubuta mata sakamakon barin haihuwa da tayi a karo na biyu, matar ta bayyana cewar likitan ya hanata maganin ne saboda maganin yaci karo d koyarwar addinin shi.

DUBA WANNAN: Buhari ya gargadi Malaman Jami'a

Matar wacce take zaune a garin Arizona, Nicole Mone, ta samu barin ciki a karo na biyu, sai aka bata zabi, akan ko ayi mata wankin ciki ko kuma a bata maganin da zai wanke ya kuma fitar da ragowar dattin dake cikin mahaifar ta.

Da taje gurin mai bada maganin, sai ya hana ta maganin saboda maganin yayi karo da koyarwar addinin shi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng