Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mun samu rahoton cewa a ranar Larabar da ta gabata ne babbar Kotun tarayya dake jihar Legas ta bayar da umarnin kwace wani katafaren Fuloti a unguwar Lekki ta jihar Legas mallakin tsohuwar Ministan man fetur, Misis Diezani Alison.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ana tuhumar Maryam Sanda da halaka mijinta a ranar 19 ga watan Nuwambar shekarar 2017, ta hanyar caccaka masa wuka, tare da wasu mutane guda uku da suka hada da mahaifiyarta, Maimuna Aliyu, kaninta Aliy
Dansandan yace Mariam ta ji ma Uwardakinta mai suna Tolani Sholanke munanan rauni, kawai saboda Tolani ta bata takardar tashi daga gidanta, ma’ana Uwargida Tolani ta kaima yar hayanta Mariam takardar sallama daga gidanta.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito gwamnatin jihar ta sanar da haka ne ta shafinta na Twitter, inda tace ta dauki wannan mataki ne sakamakon karar harbe harbe da aka jiyo daga cikin kasuwar, don haka aka rufe kasuwar don gudun asarar ray
Sai dai rahotanni sun bayyana cewar kyandir ne ya janyo wannan ibtila’I, wanda yayar yaran ta daura shi akan teburi, alhalin yana kunne da wuta, inda zake zaton ya fadi a kasa, sa wutar ta kama shimfidar dakin, daga wutar ya kama
Wani Limamin Masallaci a jihar Filato ya dabbaka koyarwar addnin Musulunci a yayin rikici tsakanin makiyaya da manoma da ya barke a jihar Filato a satin daya gabata, inda aka yi asarar sama da rayuka dari biyu, kamar yadda NAIJ.co
Sabon rahoto da gidauniyar Reuters Foundation ta saki a ranar Talata, ya ambaci Najeriya a matsayin ta tara cikin kasashe mafi hatsari ga mata. Najeriya ta shiga rukunin tare da Iniya wacce itace kan gaba a jerin kasashen.
Babban hafsan Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya kaddamar da wani sabon madatsar ruwa a karamar hukumar Fika na jihar Yobe a kokarinsa na taimaka ma jama’an garin da ruwan sha, tare da inganta alaka tsakanin Sojoji
“Idan har bamu yi haka ba, tabbas za’a cigaba da zubar da jinni babu gaira babu dalili, don haka ya zama wajibi mu magance musabbabin wadannan rikita rikita, saboda mun sani duk wata matsala tana da hanyar maganceta.” Inji shi.
Mudathir Ishaq
Samu kari