Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata kotun tarayya dake garin Abuja a ranar Laraba da ta gabata ta kayyade watan Satumba lokaci na fara da sauraron takaddamar Sufeto Janar na 'yan Sanda, Ibrahim Idris, akan Majalisar dattawa da kuma shugaban ta, Bukola Saraki.
Masu gudanar da zanga-zangar sun harzuka ne biyo bayan rashin samun gwamnan a gida a lokacin kasancewar ya tafi raka shugaban majalisar dattijai Sanata Abubakar Bukola Saraki bayan ya kammala ziyarsa ta taya gwamnan jimami abinda
Bayan yara sun dawo daga makaranta ne sai suka fara jin wani mugun wari, da aka duba sosai sai aka gano daga dakin Blessing yake fitowa. A nan take wata kawarta ta kira wayarta amma shiru kake ji ba a amsa ba, nan dai aka samu aka
Nigeria ta samu damarmamaki wanda ya kamata ace tayi amfani da su, amma hakan bai yiwu ba, ta kuma sake samun wata dama ta hannun dan wasan gabanta Ighalo wanda ya kamata ace ya saka kwallon a raga amma sai ta taba hannun dan wasa
A cewar sa tuni kamfani mai rike da kwangilar wannan aiki, Julius Berger Plc, ya fara aikin gadan-gadan a sassa uku na hanyar babu kakkautawa, inda ya kara da cewa gwamnati ta kudiri inganta duk wani nakasun gine-gine a kasar nan.
Wasu fusatattun matasa dake kauyukan karamar hukumar Barikin Ladi dake jihar filato sun yiwa gidan gwamnatin jihar Filato tsinke, inda suka dinga fasa kofofi da ababen hawa da suka samu a harabar gidan gwamnatin...
Manyan limaman kasar Tunusiya sunyi kira ga Muftin kasarsu daya yi kokarin ‘yantar da jama’arsu daga aikin hajji, ganin yanda farashin kujerun zuwa kasar Saudiyyan ke ta faman karuwa, sannan kuma sunyi ikirarin cewa kasar ta...
Wata babbar kotun tarayya ta soke bukatar da tsohon gwamnan jihar Taraba Reverend Jolly Nyame, ya kai na neman a bada belin shi. An yanke wa Nyame hukuncin shekaru 14 a gidan maza sakamakon kama shi da aka yi dumu - dumu da...
Wani rahoto da shafin jaridar BBC Hausa ta fitar dazun nan ya bayyana cewar fiye da mutane 300 ne aka kashe yayin da wasu da yawa suka raunata, wasu kuma suka salwanta a wani sabon rikicin kabilanci da ya barke tsakanin kabilun
Mudathir Ishaq
Samu kari