Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsofin janar-janar din na burin ganin Buhari bai cigaba da zama a fadar gwamnatin Najeriya ba saboda hankalinsu bai kwanta da irin manufofi da tsare-tsaren gwamnatinsa ba, hakan ya saka su hada wata tafiya domin yin makarkashiyar
Yanzu haka dai an gano cewa wata ma’aikaciyar jinya ‘yar Najeriya mazauniyar kasar Ingila mai suna Josephine Iyamu, da wata kotu ta yankewa hukunci a can turai cewa ‘yar siyasa ce kuma babbar jigo a jam’iyya mai mulki ta APC.
Ko shakka babu rahotanni daga kafofin watsa labarai sun bayyana cewa, ma'abota dandalan sada zumunta sun yi musayar ra'ayoyi dangane da wannan shawara da gwamnan jihar Bauchi ya yanke ta fitowa cikin shirin fim din na Up North.
Gwamnan ya kara da cewa wadannan da suke tunanin sunfi karfin doka to basu fi ba. Ya kuma kara da cewa "na fadawa mutanen Plato su kara hakuri su bamu hadin kai da sannu zamu bayyana wadanda sukayi wannan ta'asar.."
Hukumar'yan sanda ta samu nasarar cafke wannan shu'umin mutum tare da hadi gwiwar reshen ta na garin Anka, inda ta gudanar da wani sintiri tare da ran-gadi har na tsawon sa'o'i hudu da har sai da hakar ta ta cimma ruwa.
Sarkin ya bayyana hakan yayin da shugaban kasar ya kai ziyarar jajantawa al'ummar jihar dangane da ibtila'in ruwan sama da ya afku a kwanakin baya da ya salwantar da rayukan mutane 11 da kuma dukiya ta kimanin naira biliyan 2.3.
Labarin da ke shigowa yanzu na nuna cewa jirgin shugaba Muhammadu Buhari ya tashi yanzu a babban filin jirgin saman Umaru Musa Yar'adua da ke jihar Katsina zua kasar Mauritania domin halartan taron gamayyar kasashen Afrika wato AU
Wata kungiyar 'yan Najeriya dake birnin Dallas a jihar Texas ta kasar Amurka, sun bayyana goyon bayan su kan kudirin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, na neman kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Imo ta fada cikin wani tashin hankali, bayan kashe wani jigo da wasu mutane da har yanzu ba a san su waye ba suka yi, mutumin wanda aka bayyana sunan sa da Mista Amos Akano...
Mudathir Ishaq
Samu kari