Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wata takarda da Daraktan hulda da jama'a na hukumar soji, Birgediya Janar Texas Chukwu yasa hannu, ya bayyana cewar an jawo hankalin hukumar sojojin Najeriya akan 'yan damfara dake damfarar mutane kudaden su ta hanyar karyar...
Mark Zuckerberg, yanzu shine mai kudi na uku a duniya, inda ya sha gaban Warren Buffett a jerin da jaridar Bloomberg ta rubuto na manyan masu kudin duniya. Zuckerberg ya wuce Buffett a yayin da hannun jarin manhajar Facebook ya...
Yayin taron nasu, jam’iyyun sun rattaba kan yarjejeniyar marawa dan takara guda baya da zai fafata da shugaba Buhari da zai yiwa jam’iyyar APC takara. Cikin jami’yyun da suka halarci taron akwai, SDP, NCP, ADC, da kuma jami’yyar
Jam’iyyar Adawa da PDP da wasu jam’iyyun Najeriya 33 su hadu a wani dakin taro dake Musa Yar Adua a Abuja domin saka hannu a kan yarjejeniyar yin aiki tare domin kwace mulki daga hannun jam’iyyar APC mai mulki. Taron ya samu halar
Hukumar kwastam ta Najeriya, shiyar jihar Neja, Kwara da Kogi ta damke wata babbar mota da nufi Onitsha dauke da harsasai 200,000 da aka shigo da su daga kasar Benin. Mutane biyu da aka damke da wadannan harsasai sune direban mota
Kungiyar ta NLC dai ta mamaye bakin ofishin na MTN tun da misalin karfe 6 : 30 na safiyar yau, Litinin, inda suka hana ma’akata shiga ofishin tare da dakatar da gudanar da al’amura a daukacin kamfanunwan da ke nan Kano. Kungiyar
Rundunar sojin kasar nan a jihar Borno sun yi nasarar kubutar da wata yarinya daga hannun yan tada kayar baya na Boko Haram, kamar yadda mai magana da yawun bakin Rundunar sojin Birigediya-Janar Texas Chukwu ne ya bayyana hakan a
Mambobin jam’iyyar All Progressives Congress a majalisar dattawa da na majalisar wakilai na iya komawa jam’iyyar Peoples Democratic Party kafin ranar 31 ga watan Yuli, kamar yadda majiyarmu ta Sunday Punch ta ruwaito.
Mataimakiyar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya (MDD), Amina Muhammad ta kai ziyara Jamhuriyar Nijar, inda a jiya taje Jihar Maradi don gabatar da ziyarar gani da ido, akan irin ayyukan da hukumomin Majalisar Dinkin Duniya ke yi...
Mudathir Ishaq
Samu kari