Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya ta PDP ta bayyana cewa shugaban kasar Najeriya baya da wata kima ko kwarjinin da zai zo yana ta faffaka game da yaki da cin hanci da rashawa idan dai har bai binciki inda kudaden kamfe din sa na 2
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa yanzu dai kama ta kammala shirye-shiryen duk da suka wajaba domin fara anfani da fasahar makamashin nukiliya wajen samar da wutar lantarki ga 'yan kasar. Wannan dai na kunshe ne a cikin
Hankalin jama’a ya tashi da safiyar yau Alhamis yayinda wata ta wata mata ta jefar da sabuwar jaririyarta a cikin bola a jihar Legas. NAN ta bada rahoton cewa an tsinci gawar wannan jaririya ne a bolan tashar Costain dake titin Ap
Dan Sanda mai gabatar da kara sufeto Victor Eruada ya bayyana cewa, wadanda ake zargin sun aikata laifin a ranar 10 ga watan Mayu, inda suka sace wa wata mata mai suna Ruth Ababueze wacce ta kasance kawarsu ce, katin ATM tare kuma
Wata mata mai matukar hazaka da son neman na kanta da kuma aka sakaya sunan ta ta bayar da tarihin rayuwar ta mai cike da ban tausayi inda ta bayyana yadda ta soma sana'ar tukin keke napep bayan rasuwar mijin ta. Matar dai ta bayy
Kafin sanya wannan doka abu ne mai sauki kaga kowa na bahaya ko fitsari a duk inda ya ga dama musamman yara kanana, wanda kuma da ruwan saman yazo sai ya koro shi cikin rijiyoyinmu tare da duk wani datti da kazanta
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Tambuwal ya yi tsokaci tare da tambihi mai daukar hankali a game da kashe-kashen da ke aukuwa a kusan dukkan sassan kasar nan inda ya bayyana cewa ba abun da talakawan kasar suka zaba ba kenan a
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood, Rahama Sadau ta wallafa wasu kayatattun hotunan ta a shafukan sada zumuntar ta da suka burge jama'a da dama musamman ma masoyan ta. Hotunan wandanda ke dauke da
Tabbas Hausawa sunyi gaskiya da suka ce himma ba ta ga raggo sannan kuma nakasa a zuciya take ba'a gangar jiki ba. Haka ne dai kamar dai yadda muka tabbatar da hakan a kan wata kyakkyawar budurwa mai suna Olivia Malacky da ke yin
Mudathir Ishaq
Samu kari