Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta bayyana kammala shirye-shiryen gudanar da zaben gwamna a jihar Ekiti, masu nazarin siyasa sun yi tambihi a kan wasu matsaloli da kan iya saka jama'ar ta Ekiti yiwa PDP juyawa PDP baya. Jam
Dan shekaru 82 ya fara tara faratan hannun shi na hagu tun yana da shekaru 14, bayan da wani malamin shi ya goranta mishi da ya karya mishi farce. Anyi bikin yanke faratan mai dumbin tarihi a gidan tarihin Ripley dake Times Square
Ko a wannan lokacin mafi kyau na busasshen gurin, mai mutane jefi jefi da take kudancin hamada yana fama da talauci da rashin shugabanci na gari. Wasu kasashe kusa da yankin sun hada da Somalia ko jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun
Sai'idu Dansadau dake zaman tsohon Sanata da ya taba wakiltar mazafar jihar Zamfara ta tsakiya ya bayyana cewa dokar ta baci ce kawai za a sanya idan dai har ana so a kwao karshen kashe-kashen da ake yi jihar. Sanata Dansadau ya y
Kamar dai yadda muka samu daga majiyoyin mu da dama shine shugaban kasar Najeriya ya nada tsohon gwamnan jihar Borno, kuma tsohon shugaban jam'iyyar PDP na rikon kwarya Ali Modu Sheriff a matsayin daraktan kwamitin neman goyon bay
Babban bankin duniya ya nada wani matashi mai suna Muhammad Abdullahi dake zaman kwamishinan tsare-tsare da kuma kasafin kudin gwamnatin jihar Kaduna a matsayin mamaba a majalisar ta mu'amala da mutane watau Expert Advisory Counci
Akalla mutane 73 ne aka tabbatar da mutuwarsu sannan kimanin kauyuka 50 aka gona bayan sabon rikici da ya balle tsakanin Hausa-Fulani da kabilar Yandang a karamar hukumar Lau dake jihar Taraba. Lamarin ya fara a ranar 5 ga wata.
Fadar shugaban kasa, ta ofishin babban sakataren gwamnatin tarayya ta nada shahararren mawakin nan na Kano, Dauda Rarara a matsayin daraktan waka na kasa kan kwamitin magoya bayan Buhari a 2019. Hadimin Buhari ne ya sanar da hakan
Wata kotun Majistare dake a jihar Katsina ta kulle dan majalisa a jihar da ke wakiltar mazabar karamar hukumar Dutsi mai suna Haruna Aliyu a wurin ta kafin daga bisani ta sake su bayan sun shafe kwana daya. Kamar yadda muka samu d
Mudathir Ishaq
Samu kari