Wanda yaki yanke farcensa (qumba) shekaru 66 ya hakura ya yanke su bayan kafa tarihi

Wanda yaki yanke farcensa (qumba) shekaru 66 ya hakura ya yanke su bayan kafa tarihi

- Malamin yace wa Chillal ne bazai gane irin kular da yayi da farcen ba har sai in da kanshi ya tara. A take Chillal ya kudiri aniyar tara farce

- Kamar yanda Wikipedia tace, Chillal ya rike tarihin tara farce mafi tsawo a duniya a hannu daya mai tsawon santimita 909.6

Wanda yaki yanke farcensa (qumba) shekaru 66 ya hakura ya yanke su bayan kafa tarihi
Wanda yaki yanke farcensa (qumba) shekaru 66 ya hakura ya yanke su bayan kafa tarihi

Shridhar Chillal, da shekaru 80 zuwa sama yayi wani aiki da bai yi ba a shekaru 66 da suka gabata, shine yanke farcen shi, mafi tsawo a duniya.

Wanda yaki yanke farcensa (qumba) shekaru 66 ya hakura ya yanke su bayan kafa tarihi
Wanda yaki yanke farcensa (qumba) shekaru 66 ya hakura ya yanke su bayan kafa tarihi

Anyi bikin yanke faratan mai dumbin tarihi a gidan tarihin Ripley dake Times Square.

Dan shekaru 82 ya fara tara faratan hannun shi na hagu tun yana Dan shekaru 14, bayan da wani malamin shi ya goranta mishi da ya karya mishi farce.

DUBA WANNAN: ISIL na dawowa Airka don neman mafaka

Malamin yace wa Chillal ne bazai gane irin kular da yayi da farcen ba har sai in da kanshi ya tara. A take Chillal ya kudiri aniyar tara farce.

Kamar yanda Wikipedia tace, Chillal ya rike tarihin tara farce mafi tsawo a duniya a hannu daya mai tsawon santimita 909.6.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng