Kuliya manta sabo: Wata kotun majistare ta kulle dan majalisar jiha a Arewa

Kuliya manta sabo: Wata kotun majistare ta kulle dan majalisar jiha a Arewa

Wata kotun Majistare dake a jihar Katsina ta kulle dan majalisa a jihar da ke wakiltar mazabar karamar hukumar Dutsi mai suna Haruna Aliyu a wurin ta kafin daga bisani ta sake su bayan sun shafe kwana daya.

Kamar yadda muka samu daga majiyar mu, Honorable Haruna Aliyu kotun ta kulle shi ne tare da wasu mutane biyar bayan karar su da aka kai a gaban ta inda ake zargin su da aikata laifuka akalla hudu.

Kuliya manta sabo: Wata kotun majistare ta kulle dan majalisar jiha a Arewa

Kuliya manta sabo: Wata kotun majistare ta kulle dan majalisar jiha a Arewa

KU KARANTA: Rahama Sadau ta saki zafafan hotuna

Legit.ng ta samu cewa laifukan dai sun hada ne da zamba, cin zarafin bil'adama da kuma aikata ba daidaiba ga wasu mutane.

Kawo yanzu dai babu cikakken bayani game da yadda shari'ar take cigaba da kayawa amma za mu cigaba da kawo maku.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel