Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mambobin majalisar wakillan tarayyar Najeriya sun shirya tsaf da nufin fara yiwa tsaffin shugabannin Najeriya Cif Obasanjo da kuma Jonathan binciken kwa-kwaf game da kudaden da ake zargin an sake sacewa bayan an kwato su daga hann
Sama da mutane 1,500 ne suka canja sheka daga babbar jam'iyyar adawa ta People's Democratic Party wato (PDP) suka koma jam'iyya mai ci a yanzu wato All Progressives Congress (APC) a yankin karamar hukumar Abaji...
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa ‘yan tada kayar bayan suna daga cikin wadanda ake zaton sun samu nasarar tserewa jami'an sojin a wani sumame da suka kai musu a baya cikin dajin sambisa da kuma tsibirin Cha
Ba sabon abu bane ba dai fitar da jerin sunayen mutane da suka yi fice a fannoni da dama na duniya kamar arziki da ma dai sauran su. Sai dai ba kasafai ne ake sanin irin tarin arzikin da shugabannin kasashen duniya ke da su ba mus
A ranar juma'a da ta gabata ne wasu hotunan tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai ci, Rabi'u Musa Kwankwaso, suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban inda aka hange shi a cikin wata Coci ba tare da jar hularsa sanye a kansa
Jam’iyyar PDP tayi watsi da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar na zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi jiya. A sakamakon na da INEC ta fitar, dan takarar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi, ya sami nasara a kan dan takara
Amma duk da wannan hasashe da aka yi akan kasar Faransa, ita ma kungiyar kwallon kafa ta Croatia ba a barta a baya ba, musamman idan aka yi duba da irin kwazo da kokari na shugaban ‘yan wasan kungiyar wato Luka Modric yake a gasa
Tun da farko dai ta sanar da labarin haihuwarta ta ne a shafin sada zumuntanta na facebook, in da ta ce bayan shekaru 20 da yin aurensu, sai yanzu Allah ya ba ta rabon haihuwar 'ya mace wacce ta sanya mata suna Victoria.
Tsohon shugaban kasar Najeriya na farko a wannan jamhuriyar kuma daya daga cikin jiga-jigan jam'iyyar PDP a da, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana dalilin da yasa ya fice daga jam'iyyar kimanin sama da shekaru hudu da suka shude.
Mudathir Ishaq
Samu kari