Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An kama wata budurwa a kasar Saudiyya saboda ta rungumi wani mawaki day a birge ta a gidan wani wasa dake birnin Ta’if, kamar yadda ‘yan sandan kasar suka sanar a yau, Asabar. Budurwar ta fita daga cikin mutanen da suka halarci ka
Attajirin dan kasuwa da yafi kowane bakar fata kudi a Afrika ,Alhaji Aliko Dangote ya jadada cewa har yanzu yana kan bakarsa na son sayar kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake Ingila. Dangote yace da zarar ya kammala aikin matatan
Bayan dawowarsa daga kasar Mauritania, Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi kasar Netherland a nahiyar Turai domin halartan taron murnan zagayowar ranan amincewa da amfani da dokar Roma a matsayin kundin babban kotun duniya ICC.
Ko BBC Hausa, wadda a nan aka dauka an fara sakin labaran, ta nesanta kanta da hoton da ma labarin a shafinta na yanar gizo, kuma a kasar Saudiyya musulmi ne kawai ke iya samun izinin shiga yankin Makka da Madina
A kauyen Pissa, a karamar hukumar Borgu, ta jihar Neja, an samu sa'ar kamo yaron nan Abubakar Turuwa wanda ya kashe mahaifinsa Turuwa Ibrahim, bayan da uban wai ya ki yi masa adalci kan rabon shanaye tsakaninsa da dan-uwa nai
A safiyar nan ne aka ga wasu manyan PDP, ciki harda shugaban jam'iyya Uche Secundus, da ma Bode George wanda yayi zaman kurkuku bayan wata badaqala a kwangilar tashar jirgin ruwa ta tekun Ikko, a Otta sun sanya labule
Bayan kashe Benazir Bhutto a 2007, ya sake dawowa kasar inda aka sake zabarsa bayan da aka takura wa Musharraf dole ya sauka daga mulki ya gudu gudun hijira. Yanzu shima kotu ta same shi da laifuka da suka hada da almundahana da..
A kalla shagun shida ne suka gobara ta lashe a kasuwar Kofar Wambai da aka fi sani da Kauwar 'Yan Yeri a daren jiya Juma'a.Direktan Hukumar Kiyaye Gobara ta jihar, Sagir Madaki, ya tabbatar wa kamfanin dillancin labarai na kasa
Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta musanta wani rahoto da ya zargi shugabanta, Ibrahim Magu, da karkatar da miliyan N702 daga albashin ma'aikata na watanni 13. Ana zargin EFCC ne da gaza biyan kudin ala
Mudathir Ishaq
Samu kari