Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA

A jiya ne Lahadi, 15 ga watan Yuli, 2018 gasar wasan kwallon duniya ya kawo karshe inda kasar Faransa ta samu nasarar lallasa kasar Kroshia a wasan karshe bayan shekaru 20 da cin kofin a shekarar 1998.

Legit.ng ta kawo muku gwarazen yan kwallon ne da suka samu lambar yabo na kansu bisa ga kwarewa da suka nuna a wannan gasa.

1. Luka Modrić

Luka Modrić wanda shine shugaban yan kwallon Kasar Croatia ne ya samu lambar yabon dan kwallo mafi kwzo da iyawa a wannan gasar. Hukumar FIFA ta bashi lambar yabon kwallon zinari.

Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA
Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA

2. Antoine Griezmann

Antoine Griezmann, lamba 7 na kasar Faransa ne ya zo na biyu bisa ga kwazonsa a wannan gasar. Hukumar FIFA ta bashi kwallon Azurfa.

Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA
Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA

3. Harry Kane

Harry Kane daga Kasar England Shine dan kwallon da yafi zura kwallaye a raga inda ya zura kwallaye 6 a wannan gasar kuma ya samu kyautar takalmin zinari.

Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA
Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA

4. Antoine Griezmann

A karo na biyu, Antoine Griezmann ne ya zo na biyu da kwallaye 4 kuma ya zamu takalmin Azurfa

5. Romein Lukaku

Romein Lukaku, babban dankwallon kasar Belgium ne ya zo na uku da kwallaye 4 kuma ya samu kyautar Tagulla

Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA
Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA

6. Kylian Mbappé

Kylian Mbappé, yaro dan shekarar 19 kacal daga Kasar Faransa Shine Ya Zama Tauraron Dan Wasa Mai Tasowa kuma mafi karancin shekaru daya taka rawar gani a wanann gasa.

Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA
Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA

7.

Daga Kasar Belgium, Maitsaron Raga Thibaut Courtois Shine Ya Samu Kyautar Safar Hannun na Zinare Wanda hakan ke Nufin Ya Zama Mai Tsaron Raga Mafi Tasiri A Gasar

8. Kasar Spain: Masu karancin laifi a wannan gasar

Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA
Gasar kwallon Rasha 2018: Yan kwallon da suka samu lambar yabo daga FIFA

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng