Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Zaman aure tabbas abu ne mai matukar muhimmaci a rayuwar bil'adama wanda mutane masu banbancin jinsi kan hadu suyi domin taimakon juna da muka samuwar iyali. To sai dai kamar ko wane irin yanayin na zamntakewa, ko da tsakanin hars
Bayan kammala gasar cin kofin duniya da kasar Faransa ta lashe a kasar Rasha a satin da ya gabata, yanzu hankula al'umma masu sha'awar kwallon kafa ya karkata ne ya zuwa gasar dake tafe a shekaru hudu masu zuwa a kasar Qatar. Kama
Kamar dai yadda aka saba, sanannen kamfanin buga mujallar nan da ta shafi harkokin kudi ta duniya ta Forbes wacce take fitar da sunayen mashahuran attijai, a wannan shekarar ma ta fitar da jerin sunayen mutane 10 da suka fi arziki
A wani kebantancen labari da majiyar mu ta kafar jaridar The Cable ta rubuta da ka iya zama wata babbar badakala, an gano fadar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da mataimakin sa Yemi Osinbajo da kin biyan haraji a shekarar
A watan gobe, wato watan Agusta ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da sabuwar tashar jirgin ruwa na zamani dake garin Baro, cikin karamar hukumar Agaie ta jihar Neja, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Inda yace jam’iyyar APC ta jihar Kano na kokarin tafiya da kowa domin a gudu tare a tsira tare, don kuwa babu jam’iyyar dake son wani dan siyasa ya fita daga cikinta, domin a cewarsa ko da kuri’a daya an cin zabe, kuma ana faduwa
Tashi a kasar Najeriya, akwai wasu lokutan da iyaye ke shirya karyayyaki ga yayan su. Wadannan karyayyaki suna tasiri a zukatan yara. Duk da dai karairayin kan banbanta a yarika da dama, a inda zaka samu na Hausawa daban da na ya
Mai shari'a Stephen Dalyop Pam na babban kotun tarayya da ke Abuja ta umarci chiyaman din I NEC, Farfesa Mahmood Yakubu, da ya gurfana gabanta tare da bayanin abinda zai sa ba zata daure shi ba sakamakon karya dokar kotu da yayi
A yau bankade-bankaden shafin jaridar NAIJ.com ya leka faggen kiwon lafiya inda ya yaso muku wasu muhimman amfani da tasirin ta'ammali da ruwan ɗumi ga lafiyar 'Dan Adam, inda yake kawar da wasu kwayoyin cututtuka daban-daban.
Mudathir Ishaq
Samu kari