Wata sabuwa: An bankado wata badakalar miliyoyin kudade a fadar shugaban kasa da mataimakin sa

Wata sabuwa: An bankado wata badakalar miliyoyin kudade a fadar shugaban kasa da mataimakin sa

A wani kebantancen labari da majiyar mu ta kafar jaridar The Cable ta rubuta da ka iya zama wata babbar badakala, an gano fadar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da mataimakin sa Yemi Osinbajo da kin biyan haraji a shekarar 2016.

Haka ma dai rahoton na The Cable ya ce suma 'yan majalisar tarayya a shekarar basu biya nasu kason na haraji ba.

Wata sabuwa: An bankado wata badakalar miliyoyin kudade a fadar shugaban kasa da mataimakin sa
Wata sabuwa: An bankado wata badakalar miliyoyin kudade a fadar shugaban kasa da mataimakin sa

KU KARANTA: Daga karshe, Saraki yayi karin kaske game da komawar sa PDP

Legit.ng ta samu cewa wannan dai na kunshe ne a cikin wani kundin rahoton da babban mai binciken kudi na kasa ya fitar a kwanan nan inda a ciki yace fadar shugaban kasar ta ki ta biya harajin nata ne da ya kai zunzurutun kudi har sama da Naira miliyan 253.

Haka ma dai rahoton ya kara da cewa shima a tasa fadar, mataimakin shugaban kasa, bai biya nasa harajin ba da yakai sama da Naira miliyan 7.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng