Shekarar 2018: Sabon jerin sunayen mutane 10 da suka fi kowa arziki a nahiyar Afrika

Shekarar 2018: Sabon jerin sunayen mutane 10 da suka fi kowa arziki a nahiyar Afrika

Kamar dai yadda aka saba, sanannen kamfanin buga mujallar nan da ta shafi harkokin kudi ta duniya ta Forbes wacce take fitar da sunayen mashahuran attijai, a wannan shekarar ma ta fitar da jerin sunayen mutane 10 da suka fi arziki a Afrika.

Duk dai dai akwai 'yan sauye-sauye a sunayen wasu da kuma canjin gurbi a jerin, canje-canjen kamar yadda muka samu basuyi wani tasiri ba sosai domin kuwa mafi yawancin su sunanan a inda suke shekarar da ta gabata.

Shekarar 2018: Sabon jerin sunayen mutane 10 da suka fi kowa arziki a nahiyar Afrika
Shekarar 2018: Sabon jerin sunayen mutane 10 da suka fi kowa arziki a nahiyar Afrika

KU KARANTA: Addinin bautar Trump ya bulla a kasar India

Legit.ng dai ta tattaro maku sunayen kamar yadda ta saba:

1. Aliko Dangote daga kasar Najeriya dake da arzikin $12.2 biliyan

2. Nicky Oppenheimer daga kasar Afrika ta kudu da ke da arzikin $7.7 biliyan

3. Johann Rupert shima daga kasar Afrika ta kudu dake da arzikin $7.2 biliyan

4. Nassef Sawiris daga kasar Masar mai arzikin $6.8 biliyan.

Shekarar 2018: Sabon jerin sunayen mutane 10 da suka fi kowa arziki a nahiyar Afrika
Shekarar 2018: Sabon jerin sunayen mutane 10 da suka fi kowa arziki a nahiyar Afrika

5. Mike Adenuga daga Najeriya mai arzikin $5.3 biliyan.

6. Issad Rebrab daga kasar Aljeriya mai arzikin $4 biliyan

7. Naguib Sawaris daga kasar Masar shima mai arzikin $4 biliyan.

8. Koos Bekker daga kasar Afrika ta kudu mai arzikin $2.8 biliyan.

9. Mohamed Monsur shi kuma mai arzikin $2.7 biliyan.

10. Patrice Motsepe daga kasar Afrika ta kudu mai arzikin $2.4 biliyan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel